Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Gurfaranar Da Wadanda Ake Zargi Takai Hari Gaban Kotu
Published: February 2, 2026 at 4:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu gabatar da kara sun gabatar da takarda gaban kotu yau, inda suke zargin mutane 9 da alhakin kai hari a kauyen Yelwa dake jihar Benue a Nigeria, a watan Yunin bara, da yayi sanadiyyar rayuka 150.

A karar da aka gabatar gaban babbar kotu a Abuja, An yi zargin wadanda ake tuhuma da cewa sun shirya abun ne, sun samo makamai, suka kuma samo mutane daga jihohi da dama don aiwatar da manufar tasu.

Masu gabatar da kara sun ce babban su Ardo Lawal Muhammad tare da wasu sun gana a jihar Nassarawa don sun harhada kudi, su bayar da umarnin yadda za’a kai harin, kuma su samo mutane da zasu taya su. Wasu da daman su ana tuhumar su da samar da bindigogi kirar AK47, taimakawa ‘yan bindiga, da kuma samun kebantaccen wuri don yin shirin aiwatar da mugun nufin su.

Harin da aka kai yayi sanadiyar konewar gidaje, tare da salwantar da rayukun mutane da dama a kauyen Yelwata dake gundumar Guma a jihar Benue.

Najeriya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu
Next Post: An Tura Rundunar Tsaron Sham Zuwa Kakarshin Ikon Kurdawa

Karin Labarai Masu Alaka

Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Jita-Jitar Yunkurin Sanya Wa Tinubu Guba A Abinci Afrika
Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Afrika
Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran Afrika
Akwai Bukatar Hukunci Mai Tsanani Ga Duk Wanda Yayi Fyade Najeriya
Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba Afrika
CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark Amurka
  • Najeriya Na ƙoƙarin Shiga Gasar Cin Kofin Duniya 2026 Ta Barauniyar Hanya Wasanni
  • An Kai Hari Babbar Tashar Iskar Gas A Iran Afrika
  • An Gudanar da Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe  Afrika
  • An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe Labarai
  • ‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kocin Ranchers Bees Ya Yi Murabus Wasanni
  • Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.