Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Asusun IMF Zasu Ziyarci Kasar Gabon
Published: January 24, 2026 at 7:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Asusun bada lamuni na duniya wato IMF a takaice, zai kai ziyarar aiki kasar Gabon cikin watan gobe, a wani bangare na aiki da hukumomin kasar, duk da cewa babu zancen karbar rance da aka yi tsakanin kasar da asusun a hukumance, kamar yadda wani kakakin asusun bada lamunin ya fada ranar jumma’a.

Gabon tana kara dogaro kan samun rance daga hukumomi masu hada-hadar kudi dake yankin, koda shike kamfanin auna karfin tattalin arziki na kasashe da ake kira Fitch, tace kasar ta rage karbar bashi, bayan da kamfanin ya rage karfin wasu masu baiwa kasar rance daga ketare.

Thierry Minko, wanda a farkon shekaran nan aka nada ministan kudi da tattalin arziki na kasar Gabon, ya fada a farkon makon nan cewa, kasar zata aiwatar da shirin habaka tattalin arziki, tare da taimakon asusun bada lamunin, kuma aka karfafa shawarwari da asusun bada lamunin.

Wani kakakin asusun bada lamunin wato IMF a takaice yace sabuwar gwamnatin kasar a Gabon ta karfafa shawarwari da asusun tun bayan da kasar ta aiwatar da wani garambul.

Afrika

Post navigation

Previous Post: Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka
Next Post: Sojoji Sunkai Farmaki Gidan Dan Adawa A Kasar Uganda Bobi Wine

Karin Labarai Masu Alaka

Fiye Da Fararen Hula 1000 Yunwa Ta Kashe A Sudan Afrika
Jiragen Saman Yakin Najeriya Suka Gurgunta Yunkurin Juyin Mulki A Benin Afrika
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar Na Kokarin Inganta Harkokin Noman Kasar Afrika
Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu Afrika
Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar Israel Afrika
Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Kasar Nijar Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza
  • Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana
  • Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine
  • Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani
  • Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji Afrika
  • Kasashe 5 Da Ke Fama Da Matsanancin Zazzabin Cizon Sauro Rediyo
  • Shirin Dare 26.11.2025 Rediyo
  • Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar Labarai
  • Dangote Ya Rage Farashin Mai A Najeriya Labarai
  • Amurka Tana Cigaba Da Kare Jami’in Da Ya Kashe Ba Amurke Amurka
  • An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe Labarai
  • FIFA, Ta Tabbatar Da Ranar Mika Sunayen ‘Yan Wasa AFCON 2025. Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.