Dan Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Atiku Abubakar Ya Shiga Jam’iyyar APC
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya ce matakin ɗansa Abba Abubakar na shiga jam’iyyar APC zabin kansa ne, kuma bai da wani tasiri a kan siyasar sa ko tsayuwarsa kan matsalolin da suka addabi ƙasa. Atiku ya bayyana cewa a dimokuraɗiyya, ’ya’ya na da ’yancin ra’ayi, kuma shi a matsayinsa na dattijo mai bin…

