Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea
An fara kidaya kuri’u a kasar Guinea-Conakry, bayan zaben shugaban kasa da aka gudanar ranar lahadi, zaben da ake kyautata zaton shugaban gwamnatin mulkin soja, Mamady Doumbouya, wanda ya kwace mulki a shekarar 2021, shine zai lashe cikin sauki. Tsohon kwamandan rundunar zaratan sojojin na Guinea, ya fuskanci ‘yan takara 8 a wannan zaben na…
Ci Gaba Da Karatu “Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea” »

