Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Tinubu: Munsayi Jiragen Yaki Daga Wajen Amurka
Published: December 27, 2025 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu: Munsayi Jiragen Yaki Daga Wajen Amurka
Published: December 27, 2025 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu: Munsayi Jiragen Yaki Daga Wajen AmurkaPublished: December 27, 2025 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban ƙasar Najeriya Bola Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin kasar ta sayi odar jiragen yaƙi guda huɗu daga Amurka, waɗanda za su iso Najeriya nan ba da jimawa ba, domin ƙara ƙarfafa yaƙi da rashin tsaro da ta’addanci. Tinubu ya bayyana hakan ne a yayin ganawarsa da tawagar kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a gidansa…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu: Munsayi Jiragen Yaki Daga Wajen Amurka” »

Amurka, Najeriya

Najib Razak Zai Kara Shekaru 15 A Gidan Yari Saboda Cin Zarafin Kujerar Mulki
Published: December 27, 2025 at 5:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najib Razak Zai Kara Shekaru 15 A Gidan Yari Saboda Cin Zarafin Kujerar Mulki
Published: December 27, 2025 at 5:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Najib Razak Zai Kara Shekaru 15 A Gidan Yari Saboda Cin Zarafin Kujerar MulkiPublished: December 27, 2025 at 5:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An yankewa tsohon fira ministan Malaysia, Najib Razak karin shekaru 15 a gidan yari ranar Jumu’a, kuma an ci shi tarar dala miliyan dubu biyu da dari takwas saboda cin zarafin kujerar mulki da batar da wasu kudin haramun, a shari’a mafi girma na miliyoyin daloli daga asusun raya kasa na IMDB, kuma ana ganin…

Ci Gaba Da Karatu “Najib Razak Zai Kara Shekaru 15 A Gidan Yari Saboda Cin Zarafin Kujerar Mulki” »

Labarai

Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman Lafiya
Published: December 27, 2025 at 5:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 27, 2025

Posted on December 27, 2025December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman Lafiya
Published: December 27, 2025 at 5:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 27, 2025
Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman LafiyaPublished: December 27, 2025 at 5:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 27, 2025

Shugaban kasar Ukrain, Volodymr Zelensky yana so ya tattauna kan batutuwan da suka Shafi yankunan kasar da shugaban Amurka Donald Trump, wadanda su ne manyan abubuwa da suke kawo cikas wajen kawo karshen yakin ta da kasar Rasha. Shugabannin biyu zasu tattauna ne a jihar Florida ranar Lahadi, a yayin da aka kusa karkare shirin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman Lafiya” »

Amurka

Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda
Published: December 27, 2025 at 5:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda
Published: December 27, 2025 at 5:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’addaPublished: December 27, 2025 at 5:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ta hanyar amincewa da hadin guiwa da kasar Amurka a bainar jama’a, kan harin da Amurkan ta kai ranar kirsimeti, Nigeria ta tsallake rijiya da baya wajen fuskantar harin sojin Amurka kai tsaye, wanda shugaba Donald Trump ya yi barazanar kaiwa wata daya da ya wuce. Amma masana harkar tsaro sun ce babu tabbacin ko…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda” »

Najeriya

Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto
Published: December 26, 2025 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 26, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto
Published: December 26, 2025 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari SokotoPublished: December 26, 2025 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Najeriya ta sanar da nasarar kai hare-haren da aka tsara cikin tsanaki kan wasu manyan sansanonin ’yan ta’addan ISIS guda biyu da ke cikin dajin Bauni, a ƙaramar hukumar Tangaza ta Jihar Sokoto. A cewar sanarwar da Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai ta fitar, an gudanar da harin ne tare da haɗin…

Ci Gaba Da Karatu “Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto” »

Najeriya

Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto
Published: December 26, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 26, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto
Published: December 26, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar SokotoPublished: December 26, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sake gano wani abu mai kama da abin fashewa a wani wuri daban, daga inda na farko ya fado zuwa, kimanin rabin kilomita Lokacin da aka fara tono wurin, an hako wani karfe mai kama da abin da ya fashe jiya, sai aka bada shawarar a dakatar da tonon, domin ana kyautata zaton cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto” »

Tsaro

Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa
Published: December 26, 2025 at 10:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 26, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa
Published: December 26, 2025 at 10:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa VisaPublished: December 26, 2025 at 10:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jamhuriyar Nijar ta sanar da ɗaukar matakin ramuwar gayya ta haramta bai wa ’yan ƙasar Amurka biza gaba ɗaya, tare da hana shigowar ’yan ƙasar Amurka ƙasar Nijar na dindindin. Wannan mataki na diflomasiyya mai ƙarfi ne, wanda ke da manyan tasiri ga dangantakar yankin da kuma hulɗar ƙasa da ƙasa. Hakan ya biyo bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa” »

Afrika, Amurka

Trump Yace Amurka Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Akan ‘Yan Ta’adda A Najeriya
Published: December 26, 2025 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 26, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Trump Yace Amurka Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Akan ‘Yan Ta’adda A Najeriya
Published: December 26, 2025 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Trump Yace Amurka Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Akan ‘Yan Ta’adda A NajeriyaPublished: December 26, 2025 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Trump ya ce Amurka ta kai “hare-hare masu yawa” masu kisa kan ‘yan ta’adda a Najeriya. Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya ce a ranar Alhamis sojojin Amurka sun kai munanan hare-hare kan ‘yan ta’addar Daular Musulunci (ISIS) a Arewa maso Yammacin Najeriya, tare da yin barazanar ci gaba da kai hare-hare idan ‘yan ta’addan…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Yace Amurka Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Akan ‘Yan Ta’adda A Najeriya” »

Amurka, Labarai

Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin Yunwa
Published: December 25, 2025 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 25, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin Yunwa
Published: December 25, 2025 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin YunwaPublished: December 25, 2025 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu fashin baki sun ce amincewar da aka yi da fara sayar da wani maganin rage kiba da rage jin yunwa wanda za a fara sayarwa a nan Amurka cikin watan Janairu mai zuwa, zai tilasta ma kamfanonin sarrafa abinci da gidajen sayar da abinci baki daya sauya irin abubuwan da zasu iya sayarwa da…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin Yunwa” »

Amurka

Ukraine Tana Cigaba Da Tattaunawa Da Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Kasar
Published: December 25, 2025 at 8:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 25, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ukraine Tana Cigaba Da Tattaunawa Da Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Kasar
Published: December 25, 2025 at 8:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ukraine Tana Cigaba Da Tattaunawa Da Amurka Domin Kawo Karshen Yakin KasarPublished: December 25, 2025 at 8:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine ya ce ya tattauna na tsawon awa daya dazun nan da wakilin shugaba Donald Trump na Amurka, Steve Witkoff, da kuma surukin shugaban Jared Kushner, a kan yadda za a kawo karshen yakin Ukraine. Shugaba Zelensky ya wallafa a shafinsa na Telegram cewa tattaunawar tasu ta yi kyau, inda suka…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Tana Cigaba Da Tattaunawa Da Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Kasar” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 117 118 119 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron Arewa Afrika
  • Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar Jigawa Afrika
  • Shugaba Tinubu Yakarawa Mambobin ASUU Kashi 40 Na Albashi Najeriya
  • Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu Laifi Afrika
  • Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya Afrika
  • Yakin Iran Da Isra’ila Da Amurka Zai Shafi Kasashen Afirka – Masana Afrika
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Afrika
  • Shugabannin Kiristoci Sun Taya Musulmi Murnar Sallah Domin Ƙarfafa Zaman Lafiya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.