Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar Gas
Tanzania tace ta na sa ran nan da watan Yunin bana, zata rattaba hanu kan yarjejeniyar gina tashar iskar gas da zai ci kudi dala bilyan 42, aikin wadda ya tsaya a baya, wani jami’in kasar ya fada ranar litinin cewa, ana sa ran tashar ta fara aiki ckin shekaru takwas masu zuwa. Kamfanonin Equinor,…
Ci Gaba Da Karatu “Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar Gas” »

