Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

China Ta Kori Wakilan Majalisar Dokoki Uku A Kasar
Published: February 6, 2026 at 11:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 6, 2026

Posted on February 6, 2026February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on China Ta Kori Wakilan Majalisar Dokoki Uku A Kasar
Published: February 6, 2026 at 11:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 6, 2026
China Ta Kori Wakilan Majalisar Dokoki Uku A KasarPublished: February 6, 2026 at 11:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 6, 2026

China ta kori wakilan majalisar dokokin kasar su uku wadanda aikin su yake da nasaba da sashen tsaro, kamar yadda kafofin yada labaran kasar suka bayyana a dai dai lokacin da ake binciken wani babban hafsan kasar, kuma lokacin da hukumomin kasar a Beijing suke daukar matakan sabunta dakarunta. A sanarwar da kamfanin dillancin labaran…

Ci Gaba Da Karatu “China Ta Kori Wakilan Majalisar Dokoki Uku A Kasar” »

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Meyasa Israela Take Hana Kaiwa Gaza Kayan Tallafi
Published: February 6, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Meyasa Israela Take Hana Kaiwa Gaza Kayan Tallafi
Published: February 6, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Meyasa Israela Take Hana Kaiwa Gaza Kayan TallafiPublished: February 6, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan gwagwarmaya da suka shirya jerin gwanon jiragen ruwa dauke da tallafin abinci da magunguna zuwa Gaza a bara, wadanda Isra’ila ta hana su kai tallafin suna shirin za su sake gwada daukar matakin a bana ma. Suna sa ran jiragen ruwan da zasu shiga tattakin su ninka na bara dauke da ma’aikatan kiwon lafiya…

Ci Gaba Da Karatu “Meyasa Israela Take Hana Kaiwa Gaza Kayan Tallafi” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Kasar Morocco Ta Kwashe ‘Yan Kasar Daga Sassan Ambaliyar Ruwa
Published: February 6, 2026 at 10:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Morocco Ta Kwashe ‘Yan Kasar Daga Sassan Ambaliyar Ruwa
Published: February 6, 2026 at 10:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Morocco Ta Kwashe ‘Yan Kasar Daga Sassan Ambaliyar RuwaPublished: February 6, 2026 at 10:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Morocco ta kwashe ‘yan kasar fiye da su dubu 140, daga yankunan kasar da suke fuskantar bala’in ambaliya, tare da kara kira ga mazauna sassar kasar da ba tare da bata lokaci ba su bar yankunan, ganin yadda koguna suka cika suna batsewa, ci gaba da ruwan sama, wadda ya tilastawa madatsun ruwa su saki…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Morocco Ta Kwashe ‘Yan Kasar Daga Sassan Ambaliyar Ruwa” »

Afrika, Labarai

Shugaba Trump Ya Amince Da Tsawaita Cinikayya Tsakanin Amurka Da Kasashen Afirka
Published: February 6, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Amince Da Tsawaita Cinikayya Tsakanin Amurka Da Kasashen Afirka
Published: February 6, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Amince Da Tsawaita Cinikayya Tsakanin Amurka Da Kasashen AfirkaPublished: February 6, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talatar makon nan ne shugaban Amurka Donald Trump ya sanya hanu na kara wa’adin cinikayya tsakanin Amurka da kasashen Afirka ba tare da haraji ba da ake kira AGOA, na tsawon shekara daya, zuwa 31 ga watan Disamba shekara ta 2026. Kara tsawon wa’adin ya kawo karshen zaman zullumi game da makomar shirin, yayinda…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Amince Da Tsawaita Cinikayya Tsakanin Amurka Da Kasashen Afirka” »

Afrika, Amurka, Labarai

Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Matsalar Tsaro A Shiyar
Published: February 5, 2026 at 10:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Matsalar Tsaro A Shiyar
Published: February 5, 2026 at 10:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Matsalar Tsaro A ShiyarPublished: February 5, 2026 at 10:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa (NSGF) kuma Gwamnan jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya yi Allah wadai da ƙaruwar hare-hare da kashe kashen da ake yi kwanan nan a sassan jihohin Kwara, Katsina da Benue, yana mai bayyana su a matsayin abin takaici, rashin hankali kuma cin zarafi kai tsaye ga al’ummar ƙasa baki ɗaya….

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Matsalar Tsaro A Shiyar” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

An Kashe Sojojin Ukraine Dubu 55 A Kasar Rasha
Published: February 5, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kashe Sojojin Ukraine Dubu 55 A Kasar Rasha
Published: February 5, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kashe Sojojin Ukraine Dubu 55 A Kasar RashaPublished: February 5, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine ya fadawa gidan talabijin na France 2 cewa kimanin sojojin kasarsa su dubu 55 ne aka kashe a bakin daga a yakin da suke yi da kasar Rasha. A cikin wata hirarsa da aka watsa ranar laraba, shugaba Zelensky yace wadannan sojoji dubu 55 sun hada da kwararrun sojoji da…

Ci Gaba Da Karatu “An Kashe Sojojin Ukraine Dubu 55 A Kasar Rasha” »

Afrika, Labarai

Ansamu Maganin Da Yake Rage Kitsen Jijiyoyi A Amurka
Published: February 5, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ansamu Maganin Da Yake Rage Kitsen Jijiyoyi A Amurka
Published: February 5, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ansamu Maganin Da Yake Rage Kitsen Jijiyoyi A AmurkaPublished: February 5, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu bincike a kasar Amurka sun ce wani sabon magani da ake gwajinsa, yana rage kitsen dake toshe manyan jijiyoyin jini a jikin mutanen da duk da cewa suna shan maganin rage kitsen, ba ya kawar musu da kasadar samun ciwon zuciya. Duk da cewa har yanzu ana gwajin wannan kwayan maganin ne, amma masanan…

Ci Gaba Da Karatu “Ansamu Maganin Da Yake Rage Kitsen Jijiyoyi A Amurka” »

Amurka, Kiwon Lafiya

Kasar Amurka Da Rasha Zasu Kawo Karshen Tsagaita Nukiliya
Published: February 5, 2026 at 8:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Amurka Da Rasha Zasu Kawo Karshen Tsagaita Nukiliya
Published: February 5, 2026 at 8:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Amurka Da Rasha Zasu Kawo Karshen Tsagaita NukiliyaPublished: February 5, 2026 at 8:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban sakataten MDD, Antonio Guterres, ya bayyana kawo karshen yin aiki da Yarjejeniyar Takaita Makaman Nukiliya a tsakanin Amurka da Rasha a zaman wani mawuyacin lokaci mai hatsari ga duniya, yana mai kira ga kasashen biyu da su gaggauta kulla wata sabuwar yarjejeniyar da zata maye gurbinta. Yarjejeniyar, wadda aka fi sani da lakabinta na…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Amurka Da Rasha Zasu Kawo Karshen Tsagaita Nukiliya” »

Amurka, Labarai

Amurka Da Iran Zasu Tattauna A Kasar Oman
Published: February 5, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Da Iran Zasu Tattauna A Kasar Oman
Published: February 5, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Da Iran Zasu Tattauna A Kasar OmanPublished: February 5, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka da Iran sun yarda zasu tattauna gobe Jumma’a a kasar Oman, a cewar jami’an kasashen biyu, sai dai kuma har yanzu ba su cimma daidaituwa a kan nacewar da Amurka take yi cewa lallai tattaunawar ta hada har da makamai masu linzami na Iran, yayin da ita kuma take cewa shirinta na nukiliya kawai…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Iran Zasu Tattauna A Kasar Oman” »

Amurka, Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Hare Hare Daban Daban A Najeriya
Published: February 5, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Hare Hare Daban Daban A Najeriya
Published: February 5, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Hare Hare Daban Daban A NajeriyaPublished: February 5, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan bindiga sun kashe mutane kimanin 100 a wasu hare-haren da suka kai kan wasu kauyuka biyu a yankunan tsakiya da kuma arewacin Najeriya, yayin da jami’an tsaro ke ci gaba da neman mutanen da suka kubuta da rayuka suke kuma farautar ‘yan bindigar. A jihar Kwara dake yankin tsakiyar Najeriya, ‘yan bindiga sun kai…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Hare Hare Daban Daban A Najeriya” »

Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 7 8 9 … 60 Next

Sabbin Labarai

  • Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana
  • INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata
  • Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa
  • Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Hari Akan Wata Mashaya Ya Rutsa Da Mutane 9 A Afirka Ta Kudu Afrika
  • Lawal, Filin Wasa Na Rashidi Yekini Ko Turai Iyaka Wasanni
  • An Damke Matasa Masu Gurza Kudaden Ketare Na Jabu Afrika
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Talata 11.18.2025 Rediyo
  • Hukumar DSS Ta Sake Kama Abubakar Malami Labarai
  • Kasar Netherland Ta Mayarwa Masar Mutum Mutumin Tarihi Afrika
  • Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025: Wasanni
  • Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A Bauchi Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.