Manoma Suna Fuskantar Barazanar Karyewa A Kasar Ghana
A ghana ba’a biya wasu manoman cocoa ba, lamari da ka iya jefa aikin kwasar amfanin gona mai zuwa cikin hadari, domin ‘yan kasuwar Cocoa daga ketare sun ki biyan manoman kai tsaye karkashn sabon tsari cinikayyar da Gwamnati ta fitar, wadda ya kawar da hakkin biyan manoma daga hukumar kula da harkokin Cocoa zuwa…
Ci Gaba Da Karatu “Manoma Suna Fuskantar Barazanar Karyewa A Kasar Ghana” »

