Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba Tinubu
Gwamna Abba na ganawa da Tinubu a yayin da yake shirin sauya sheƙa zuwa APC Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf a yanzu haka na ganawa da shugaban ƙasa Tinubu a fadar shugaban ƙasa dake Abuja kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito. Gwamnan sanye da jar hula da babbar riga ya isa fadar shugaban…
Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba Tinubu” »

