Shugaba Yoweri Musevini Ya Zamo Shugaban Uganda Na 7 Yana Da Shekaru 81 Kuma Ya Shafe Shekaru 50 A Mulki
Hukumomin Uganda sun maido da wasu layukan intanet na kasar cikin daren asabar a bayan da aka ayyana cewa shugaba Yoweri Museveni mai shekaru 81 da haihuwa ya lashe wa’adi na 7 a kan mulki, ma’ana zai shafe shekaru 50 da wani abu yana mulkin kasar. ‘Yan adawa dai sun yi watsi da sakamakon zaben…

