NAHCON Tafara Shirye-Shiryen Aikin Hajjin 2026
Shugaban hukumar Kula da aikin hajji ta ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya tashi daga Najeriya zuwa ƙasar Saudiyya a wata ziyarar aiki. A cewar sanarwa da mai taimaka masa kan fannin yaɗa labarai, Ahmad Muazu ya fitar, ziyarar na da nufin kammala shirye-shirye na ƙarshe dangane da aikin Hajjin shekarar 2026, bisa ga…
Ci Gaba Da Karatu “NAHCON Tafara Shirye-Shiryen Aikin Hajjin 2026” »

