Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali
Published: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali
Published: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a MaliPublished: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabanin kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso sun fara gudanar da taron kolin kungiyar AES a wannan litinin 22 ga watan disamban 2025 da nufin tattauna batutuwa da dama da suka shafi yankin da rayuwar al’umomin kasashen 3 masu fama da matsaloli iri daya musamman aika aikar kungiyoyin ta’addanci. wasu ‘yan Nijar suka fara…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali” »

Afrika

Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta
Published: December 23, 2025 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta
Published: December 23, 2025 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan BautaPublished: December 23, 2025 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rahotanni daga Afirka ta kudu suna kara bayyana yadda aka yaudari wasu ‘yan kasar suka tafi Rasha da sunan aikin tsaro ko makamancin haka, sai suka sami kansu a fagen daga a Ukraine, wani mahaifi Dubandlela yana cikin annashuwa da alfahiri lokacin da dansa dan shekaru 20 da haifuwa ya sanya hanu cikin watan Yulin…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta” »

Afrika

Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya
Published: December 22, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya
Published: December 22, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai DayaPublished: December 22, 2025 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasashen ƙungiyar AES, wato Burkina Faso da Mali da Nijar, sun buɗe gidan talabijin na bai ɗaya domin ƙarfafa zumunci da haɗin kai a tsakaninsu, tare da isar da sahihan labarai ga al’ummomin ƙasashen uku. Ministocin Harkokin Ƙasashen Waje na ƙasashen AES ne suka rattaba hannu kan yarjejeniyar buɗe gidan talabijin ɗin a ranar 21…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya” »

Afrika, Labarai

Hari Akan Wata Mashaya Ya Rutsa Da Mutane 9 A Afirka Ta Kudu
Published: December 22, 2025 at 5:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hari Akan Wata Mashaya Ya Rutsa Da Mutane 9 A Afirka Ta Kudu
Published: December 22, 2025 at 5:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hari Akan Wata Mashaya Ya Rutsa Da Mutane 9 A Afirka Ta KuduPublished: December 22, 2025 at 5:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutane 9 sun rasa rayukansu, wasu akalla 10 suka ji rauni a lokacin da wasu ‘yan bindiga suka bude wuta kan wata mashaya da asubahin lahadi a kasar Afirka ta Kudu. Wannan lamarin ya faru da misalin karfe 1 na dare a garin bakar fata na Bekkersdal dake da tazarar kilomita 46 a yamma da…

Ci Gaba Da Karatu “Hari Akan Wata Mashaya Ya Rutsa Da Mutane 9 A Afirka Ta Kudu” »

Afrika

Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Ta Bukaci Rwanda Ta Daina Marawa ‘Yan Tawayen M23 Baya
Published: December 20, 2025 at 7:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Ta Bukaci Rwanda Ta Daina Marawa ‘Yan Tawayen M23 Baya
Published: December 20, 2025 at 7:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Ta Bukaci Rwanda Ta Daina Marawa ‘Yan Tawayen M23 BayaPublished: December 20, 2025 at 7:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sashin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da hare-haren da ‘yan tawayen M23 ke kaiwa gabashin Jamhuriyar Demokradiyar Congo, inda ta bukaci Rwanda ta dena marawa ‘yan tawayen baya, kuma ta cire dakarun ta daga wurin, sannan majalisar ta kara wa’adin dakaraun ta masu samar da zaman lafiya a yankin. mambobin majalisar 15,…

Ci Gaba Da Karatu “Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Ta Bukaci Rwanda Ta Daina Marawa ‘Yan Tawayen M23 Baya” »

Afrika

Fiye Da Fararen Hula 1000 Yunwa Ta Kashe A Sudan
Published: December 19, 2025 at 9:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fiye Da Fararen Hula 1000 Yunwa Ta Kashe A Sudan
Published: December 19, 2025 at 9:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fiye Da Fararen Hula 1000 Yunwa Ta Kashe A SudanPublished: December 19, 2025 at 9:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fiye da fararen hula 1000 suka rasa rayukan a lokacin da kungiyoyin dakaru ‘yan sa kai suka karbe ikon wani sansanin ‘yan gudun hijira da yunwa ta yiwa katutu a yankin Darfur na kasar Sudan, a watan Aprilu, wannan ya hada da kaso uku daga cikin su, wadanda aka yiwa kisan gilla, a cewar wani…

Ci Gaba Da Karatu “Fiye Da Fararen Hula 1000 Yunwa Ta Kashe A Sudan” »

Afrika

Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma
Published: December 18, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma
Published: December 18, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta YammaPublished: December 18, 2025 at 7:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Danyen man fetur dake fitowa daga Afirka ta Yamma yana yin kwantai a kasuwannin mai na duniya, yayin da dillalai suke neman masu sayen man da za a yi lodi daga 26 ga watan nan na Disamba har zuwa watan janairu. Dillalai da masana a wannan fannin sunce yawan danyen man fetur na Najeriya da…

Ci Gaba Da Karatu “Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma” »

Afrika

Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya
Published: December 18, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya
Published: December 18, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar TunisiyaPublished: December 18, 2025 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Magoya bayan shugaba Kais Saied na Tunisia sun yi gangami a babban birnin kasar ranar Laraba, inda suke kiran ‘yan adawa da maciya amana, biyo bayan zanga-zanga da aka yi ta yi a tituna a makonnin baya bayannan da ke nuni da karin tsami a banbance banbancen siyasa. Wannan gangami na ‘yan adawar siyasa, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya” »

Afrika, Labarai

Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu
Published: December 17, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 17, 2025

Posted on December 17, 2025December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu
Published: December 17, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 17, 2025
Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin HunturuPublished: December 17, 2025 at 3:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 17, 2025

Kasar Morocco ta fara rarraba kayayyakin agaji a fadin kasar domin taimakawa dubban ‘yan kasar dake fuskantar tsananin sanyin hunturu da ruwan sama kamar da bakin kwarya tare da dusar kankara mai yawa a sassan dake kan tuddai da tsaunuka. Ambaliyar da ta biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya ta kashe mutane 37…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu” »

Afrika

Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu
Published: December 17, 2025 at 3:05 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 17, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu
Published: December 17, 2025 at 3:05 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na BiyuPublished: December 17, 2025 at 3:05 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Majalissar wakilai ta rikon kwaryar jamhuriyar Nijar ta fara zamanta na biyu na karshe a shekarar nan ta 2025. A tsawon kwanaki biyu na wannan zama wakilan zasu tattauna batutuwa da dama da suka shafi tafiyar kasar kamar yadda  gwamnatin mulkin sojan kasar ta shigar da bukata. Sai dai wasu ‘yan kasar sun shawarci majalissar…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu” »

Afrika

Posts pagination

Previous 1 … 69 70 71 … 73 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025 Wasanni
  • Ministocin Kasar Asia Zasu Gudanar Da Taro A Kasar Malaysia Tsaro
  • Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • ‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • Gurbin Yaya Tongo: INEC Ta Tsayar Da 19 Ga Satumba Don Zaɓen Cike Gurbi Afrika
  • Kwamitin Ardo Chindo Ya Buƙaci A Hana Mamaye Filayen Kiwo da Gandun Daji Afrika
  • Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya Afrika
  • Magoya Bayan Manchester United Sun Bukaci A Siyar da Bruno Fernandes Bayan Rashin Nasara A Kan AC Milan Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.