Shugaba Trump Yace Zai Dakatar Da Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cewa zai dage kai hari kan cibiyar makamashi ta kasar Iran har zuwa kwanaki 10, kamar yadda fadar gwamnatin Tehran ta bukata, kuma yace tattaunawa da Iran na tafiya yadda ake so, duk da cewa jami’an Iran sun yi watsi da kudurin da aka gabatar na kawo karshen…
Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Zai Dakatar Da Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran” »

