Thailand Da Cambodia Sun Fara Tattauunawa Kan Batun Tsagaita Wuta
Jami’an soji a kasashen Thailand da Cambodia sun fada a laraba cewa sun fara tattauunawa da Ƙasashen batun tsagaita wuta, bayan da suka koma fagen yaki mai tsanani da yanzu suke yi na tsawon kwanaki 16, mutane akalla 86 ne suka halaka. Wannan zaman shawarwarin yana zuwa ne kwanaki biyu, bayan da ministocin harkokin wajen…
Ci Gaba Da Karatu “Thailand Da Cambodia Sun Fara Tattauunawa Kan Batun Tsagaita Wuta” »

