Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Rantsar Da Sabon Shugaban Ma’aikatan Jiha da Kwamishinoni 23
Published: July 18, 2026 at 5:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 19, 2026

Posted on July 18, 2026July 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Inuwa Yahaya Ya Rantsar Da Sabon Shugaban Ma’aikatan Jiha da Kwamishinoni 23
Published: July 18, 2026 at 5:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 19, 2026
Gwamna Inuwa Yahaya Ya Rantsar Da Sabon Shugaban Ma’aikatan Jiha da Kwamishinoni 23Published: July 18, 2026 at 5:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 19, 2026

Gwamnan jihar Gombe dake arewa maso Gabashin Najeriya, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya rantsar da sabon Shugaban Ma’aikatan jihar, Babban Sakatare, Kwamishinoni 23 da kuma Mashawarta na Musamman, a wani mataki na ƙarfafa ayyukan gwamnati da inganta shugabanci nagari a jihar. An gudanar da bikin rantsarwar ne a Cibiyar Taron Ƙasa da Ƙasa ta Gombe,…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Inuwa Yahaya Ya Rantsar Da Sabon Shugaban Ma’aikatan Jiha da Kwamishinoni 23” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Siyasa

‘Yan Sandan Gombe Sun Yi Taron Gaggawa Da Jam’iyyun Siyasa Da INEC Kan Tsaro
Published: July 18, 2026 at 2:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sandan Gombe Sun Yi Taron Gaggawa Da Jam’iyyun Siyasa Da INEC Kan Tsaro
Published: July 18, 2026 at 2:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sandan Gombe Sun Yi Taron Gaggawa Da Jam’iyyun Siyasa Da INEC Kan TsaroPublished: July 18, 2026 at 2:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Gombe ta gudanar da wani taron gaggawa kan harkokin tsaro tare da shugabannin jam’iyyun siyasa da wakilan Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), domin tattauna yadda za a tabbatar da zaman lafiya gabanin babban zaɓen shekarar 2027. An gudanar da taron ne a babban ɗakin taro na Rundunar, sakamakon…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sandan Gombe Sun Yi Taron Gaggawa Da Jam’iyyun Siyasa Da INEC Kan Tsaro” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Mamakon Ruwan Sama Da Iska Ya Hallaka Mutane Uku A Jihar Yobe
Published: July 18, 2026 at 9:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mamakon Ruwan Sama Da Iska Ya Hallaka Mutane Uku A Jihar Yobe
Published: July 18, 2026 at 9:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mamakon Ruwan Sama Da Iska Ya Hallaka Mutane Uku A Jihar YobePublished: July 18, 2026 at 9:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutane uku sun rasa rayukansu sakamakon mamakon ruwan sama mai ƙarfi tare da iska da ta afku a wasu sassan jihar Yobe dake arewa maso Gabashin Najeriya cikin dare, lamarin da ya haddasa mummunar barna ga gidaje da kadarori. Ruwan saman da iskar sun shafi unguwannin Tsohon Nguru, Filin Idi da sauran yankuna, inda gidaje,…

Ci Gaba Da Karatu “Mamakon Ruwan Sama Da Iska Ya Hallaka Mutane Uku A Jihar Yobe” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro, Uncategorized

AIG Kwaimo Ya Kai Ziyarar Aiki Gombe, Ya Buƙaci Ƙara Ƙaimi A Yaƙi Da Ta’addanci
Published: July 18, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on AIG Kwaimo Ya Kai Ziyarar Aiki Gombe, Ya Buƙaci Ƙara Ƙaimi A Yaƙi Da Ta’addanci
Published: July 18, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
AIG Kwaimo Ya Kai Ziyarar Aiki Gombe, Ya Buƙaci Ƙara Ƙaimi A Yaƙi Da Ta’addanciPublished: July 18, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Gombe a Najeriya ta karɓi bakuncin Mataimakin Sufeto Janar na ‘Yan Sanda mai kula da shiyya ta 12 (Zone 12), AIG Vungmoh S. M. Kwaimo, a wata ziyarar aiki da nufin ƙarfafa haɗin gwiwa tare da zaburar da jami’an ‘yan sanda su ƙara himma wajen yaƙi da aikata laifuka da ta’addanci…

Ci Gaba Da Karatu “AIG Kwaimo Ya Kai Ziyarar Aiki Gombe, Ya Buƙaci Ƙara Ƙaimi A Yaƙi Da Ta’addanci” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da Kwami
Published: July 15, 2026 at 6:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da Kwami
Published: July 15, 2026 at 6:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da KwamiPublished: July 15, 2026 at 6:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe dake arewa maso Gabashin Najeriya ta sake jaddada aniyarta na tabbatar da zaman lafiya tsakanin manoma da makiyaya ta hanyar ƙarfafa matakan kare hanyoyin kiwo da kuma dazukan kiwo domin rage rikice-rikicen da ke faruwa tsakanin bangarorin biyu. Wannan na ƙunshe ne cikin ziyarar duba aiki da Ƙaramin Kwamitin Aiwatar da Rahoton…

Ci Gaba Da Karatu “Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da Kwami” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Tsaro

Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027
Published: July 15, 2026 at 5:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027
Published: July 15, 2026 at 5:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027Published: July 15, 2026 at 5:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da sake tsayar da Mataimakin Gwamna, Alhaji Murtala Sule Galadima Garo, a matsayin abokin takararsa domin zaɓen gwamnan jihar na shekarar 2027. Sanarwar ta fito ne cikin wata takarda da Darakta Janar na Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama’a na Gidan Gwamnatin Kano, Sunusi Bature Dawakin…

Ci Gaba Da Karatu “Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Siyasa

Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin Filaye
Published: July 14, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin Filaye
Published: July 14, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin FilayePublished: July 14, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban farko na Hukumar Tsarin Bayanan Ƙasa ta jihar Gombe (Gombe Geographic Information Systems – GOGIS), Dr. Kabiru Usman Hassan, ya bayyana manyan sauye-sauyen da hukumar ta samu cikin shekaru shida da ya jagorance ta, yayin da wa’adin aikinsa ya zo ƙarshe. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar ƙarewar wa’adinsa, Dr. Hassan…

Ci Gaba Da Karatu “Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin Filaye” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18
Published: July 14, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18
Published: July 14, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18Published: July 14, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta aiwatar da manyan sauye-sauye a fannin fansho cikin shekaru biyu da suka gabata, inda ta kashe Naira biliyan 758 wajen biyan basussukan haƙƙoƙin fansho da suka taru tun daga shekarar 2007, tare da ƙara kuɗaɗen da masu ritaya ke karɓa a kowane wata. Darakta Janar ta Hukumar Kula…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central
Published: July 14, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central
Published: July 14, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan CentralPublished: July 14, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Makarantar Firamare ta Herwagana ta lashe kofin gasar ƙwallon ƙafa ta makarantun firamare da aka shirya domin bikin cika shekaru 100 da kafuwar Makarantar Firamare ta Hassan Central da ke Gombe. An gudanar da wasan ƙarshe na gasar a Filin Wasan Pantami, inda Herwagana ta doke Hassan Central da ci 4–3 ta hanyar bugun fenariti…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Wasanni

Jami’an Tsaro Sun Dakile Safarar Makamai Daga Jos Zuwa Jihar Neja
Published: July 14, 2026 at 6:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Tsaro Sun Dakile Safarar Makamai Daga Jos Zuwa Jihar Neja
Published: July 14, 2026 at 6:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Tsaro Sun Dakile Safarar Makamai Daga Jos Zuwa Jihar NejaPublished: July 14, 2026 at 6:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga Zainab Babaji a Jos Najeriya Dakarun rundunar wanzar da zaman lafiya ta Operation ENDURING PEACE’ sun yi nasarar cafke wassu batagari shida da ke safarar makamai da take zargin suna kai wa ‘yan ta’adda ne. Jami’an dake aiki a kauyen Samaru da ke gundumar Zonkwa a karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna, sun…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Tsaro Sun Dakile Safarar Makamai Daga Jos Zuwa Jihar Neja” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 6 7 8 … 36 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Mutane Kusan 30 Ne Suka Mutu a Nguru Dake Jihar Yobe Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da Somaliya Afrika
  • Zelensky Na Buƙatar Ganawa Da Trump Domin Cimma Matsaya Kan Batutuwa Masu Sarƙaƙiya Labarai
  • Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na Yau Wasanni
  • Tinubu Ya Nuna Alhinin Rasuwar Janar Rabe Abubakar, Ya Jajanta wa Iyalansa Afrika
  • Amurka Ta Kakaba Takunkumi Ga Kwamandojin Yakin Kasar Sudan Sauran Duniya
  • Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar Labarai
  • Farashin Dalar Amurka Ya Tashi Ranan Juma’a Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.