Domin Inganta Tsaro Najeriya Ta Sayi Jiragen Yaki A Kasar Italiya
Najeriya na shirin karɓar jiragen yaƙi M-346 guda 24 daga ƙasar Italiya, a matsayin mafi girman sayen jiragen soji da aka taɓa yi a Afirka ta Yamma. Daman rundunar Sojin Saman Najeriya ta kulla yarjejeniya da kamfanin tsaro na Italiya, Leonardo, a watan Nuwamba 2023, wadda rahotanni suka ce ta kai kimanin euro biliyan 1.2….
Ci Gaba Da Karatu “Domin Inganta Tsaro Najeriya Ta Sayi Jiragen Yaki A Kasar Italiya” »

