Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan Jihohi
Published: December 14, 2025 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan Jihohi
Published: December 14, 2025 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan JihohiPublished: December 14, 2025 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Bola Tinubu ya bukaci Majalisar Dokoki ta Kasa da ta fara aiki nan take kan kafa rundunar ‘yan sandan jihohi, lamarin da ya kai batun gyaran kundin tsarin mulki zuwa wani muhimmin mataki. Kudirin Kafa ‘Yan Sandan Jihohi na daga cikin kudirori 44 da ke gaban Majalisar Dattawa da Majalisar Wakilai, kuma ana sa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan Jihohi” »

Najeriya

Tinubu Yafara Wasu Dabaru Domin Samun Kuri’u
Published: December 14, 2025 at 11:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Yafara Wasu Dabaru Domin Samun Kuri’u
Published: December 14, 2025 at 11:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Yafara Wasu Dabaru Domin Samun Kuri’uPublished: December 14, 2025 at 11:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC da Shugaba Bola Tinubu sun fara aiwatar da wata babbar dabarar siyasa domin tabbatar da nasara a zaben shugaban kasa na 2027, ta hanyar karfafa ikonsu a yankunan Kudu da Arewa ta Tsakiya. Majiyoyi daga APC sun ce an fara shirin tun fiye da watanni biyar da suka wuce, bayan rahotannin sirri sun…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Yafara Wasu Dabaru Domin Samun Kuri’u” »

Siyasa

Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno
Published: December 14, 2025 at 11:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025

Posted on December 14, 2025December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno
Published: December 14, 2025 at 11:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025
Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A BornoPublished: December 14, 2025 at 11:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025

An kashe ‘yan ta’adda yayin da sojoji suka dakile hari kan sansanin soja a Borno. Dakarun Rundunar Operation HADIN KAI (OPHK) sun dakile wani hari da ‘yan ta’addan ISWAP suka kai wa Sansanin Sojoji na Gaba (FOB) a Mairari a Jihar Borno, inda suka tarwatsa motocin bama-bamai guda biyu (VBIEDs) da aka yi yunkurin amfani…

Ci Gaba Da Karatu “Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno” »

Tsaro

Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas
Published: December 14, 2025 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas
Published: December 14, 2025 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan HamasPublished: December 14, 2025 at 6:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojojin bani Isra’ila ta ce ta kashe wani babban kwamandan Hamas mai suna Raed Saed, a harin da ta kai kan wata mota ranar asabar a birnin Gaza. Wannan shine kisa na wani babban dan kungiyar Hamas na farko tun lokacin da aka kulla yarjejeniyar tsagaita wuta a watan Oktoba. A wata sanarwar hadin…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas” »

Labarai

Tattalin Arzikin Kasar Bahrain Ya Bunkasa Sakamakon Ruruwar Masu Yawon Bude Ido
Published: December 14, 2025 at 6:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tattalin Arzikin Kasar Bahrain Ya Bunkasa Sakamakon Ruruwar Masu Yawon Bude Ido
Published: December 14, 2025 at 6:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tattalin Arzikin Kasar Bahrain Ya Bunkasa Sakamakon Ruruwar Masu Yawon Bude IdoPublished: December 14, 2025 at 6:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Saudiyya ta kere kasashen Hadaddiyar Daular Larabawa, Qatar, Oman, Kuwait da sauran su wajen yawan ‘yan kasar da ke kai ziyara kasar Bahrain don yawon bude ido a shekarar 2025. Wannan ya biyo bayan irin kyakkyawar alaka da hanyoyin saukaka zirga- zirga tsakanin kasashen biyu. Karin yawan ‘yan Saudiyya da ke zuwa Bahrain ya…

Ci Gaba Da Karatu “Tattalin Arzikin Kasar Bahrain Ya Bunkasa Sakamakon Ruruwar Masu Yawon Bude Ido” »

Labarai

PDP Zata Karbi Mulki 2027 Inji Shugabannin Jam’iyar
Published: December 14, 2025 at 6:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on PDP Zata Karbi Mulki 2027 Inji Shugabannin Jam’iyar
Published: December 14, 2025 at 6:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
PDP Zata Karbi Mulki 2027 Inji Shugabannin Jam’iyarPublished: December 14, 2025 at 6:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabannin PDP sun nemi taimakon Obasanjo domin dawowar jam’iyyar kan mulki’ a 2027 Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Taminu Turaki, ya bayyana cewa ziyarar da ya kai wa tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo a Abeokuta, Jihar Ogun, tare da wasu shugabannin jam’iyyar, na da nufin gabatar da sabbin shugabanni da kuma neman shawarwari gabanin zaben…

Ci Gaba Da Karatu “PDP Zata Karbi Mulki 2027 Inji Shugabannin Jam’iyar” »

Siyasa

Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnati A Kasar Tunisiya
Published: December 14, 2025 at 6:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnati A Kasar Tunisiya
Published: December 14, 2025 at 6:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnati A Kasar TunisiyaPublished: December 14, 2025 at 6:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan raji da jigogin hamayya na kasar Tunisiya sun fantsama kan titunan kasar ranar asabar suna zanga-zangar hadin guiwa da ba a saba ganin irinta ba, ta adawa da shugaba Kais Saied, suna bukatar da a kawo karshen mulkin mutum guda da maido da dimokuradiyya a kasar. Zanga-zangar dai ta biyo bayan wadda aka shafe…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Gudanar Da Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnati A Kasar Tunisiya” »

Siyasa

An Kashe Sojojin Bangladesh A Kasar Sudan
Published: December 14, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kashe Sojojin Bangladesh A Kasar Sudan
Published: December 14, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kashe Sojojin Bangladesh A Kasar SudanPublished: December 14, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojojin kasar Bangladesh ta ce an kashe sojojinta su akalla 6 masu aikin kiyaye zaman lafiya, kuma aka raunata wasu guda 8 a harin da aka kai kan wani sansanin ‘yan kiyaye zaman lafiya na MDD a Abyei a kasar Sudan. A cikin wata sanarwar da ta bada, rundunar ta ce har yanzu ana…

Ci Gaba Da Karatu “An Kashe Sojojin Bangladesh A Kasar Sudan” »

Tsaro

Amurka Na Zargi Kasar Rwanda Da Kokarin Saba Yarjejeniyar Zaman Lafiya
Published: December 13, 2025 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Posted on December 13, 2025December 13, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Na Zargi Kasar Rwanda Da Kokarin Saba Yarjejeniyar Zaman Lafiya
Published: December 13, 2025 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025
Amurka Na Zargi Kasar Rwanda Da Kokarin Saba Yarjejeniyar Zaman LafiyaPublished: December 13, 2025 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio yace take-taken kasar Rwanda a yankin gabashin kasar Kwango ta Kinshasa sun keta yarjejeniyar zaman lafiyar da aka rattaba ma hannu karkashin jagorancin shugaba Donald Trump na Amurka a Washington. A cikin wata sanarwar da ya buga a shafin zumunci na X ranar asabar, Rubio yace a bayyane yake…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Na Zargi Kasar Rwanda Da Kokarin Saba Yarjejeniyar Zaman Lafiya” »

Amurka

Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu
Published: December 13, 2025 at 7:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 13, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu
Published: December 13, 2025 at 7:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka BiyuPublished: December 13, 2025 at 7:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula ba Amurke daya, yayin da aka raunata wasu mutanen uku a lokacin da wani dan kungiyar ISIS yayi musu kwanton bauna ya bude musu wuta a yankin tsakiyar kasar Sham, watau Syria a yau din nan. Wannan shine harin farko da ya haddasa mutuwa da aka…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 136 137 138 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Dan Wasan Baya Na Chelsea, Disasi, Zai Yi Gwajin Lafiyarsa A Crystal Palace
  • Gwamnan Gombe Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekaru 70, Ya Yi Masa Addu’ar Ƙarin Lafiya Da Tsawon Rai
  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Atiku Ya Bukaci Hadin Kan ‘Yan Adawa Domin Kawo Sauyi A Najeriya Afrika
  • ‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba Labarai
  • Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu Afrika
  • Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari Afrika
  • Ko Meye Gaskiyar Rade-Radin Zanga-Zanga A Jos Dake Jihar Filato Labarai
  • Abun Da Kuke Buƙatar Sani Game Da Gasar Cin Kofin Ƙasashen Afirka 2025 Wasanni
  • Dan Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Atiku Abubakar Ya Shiga Jam’iyyar APC Siyasa
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.