Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya
Published: December 15, 2025 at 6:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya
Published: December 15, 2025 at 6:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar AustraliyaPublished: December 15, 2025 at 6:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sanda a kasar Australiya sun ce ‘yan bindigar da suka kashe mutane 15 a wurin wani bikin yahudawa a gundumar Bondi Beach dake bakin ruwa a Sydney, babban birnin kasar, wani uba ne da dansa. An kashe uban mai shekaru 50 da haihuwa a wurin harin, yayin da dan nasa mai shekaru 24 ya…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya” »

Labarai

Kungiyar ECOWAS Ta Koka Game Da Yawan Juyin Mulki A Kasashen Afirka
Published: December 15, 2025 at 6:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar ECOWAS Ta Koka Game Da Yawan Juyin Mulki A Kasashen Afirka
Published: December 15, 2025 at 6:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar ECOWAS Ta Koka Game Da Yawan Juyin Mulki A Kasashen AfirkaPublished: December 15, 2025 at 6:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS ko CDEAO, ta bayyana rashi yardarta da shirin mayar da mulki hannun farar hula da shugabannin mulkin soja na Guinea-Bissau, suka bayyana, tana mai bukatar da a gaggauta maido da aiki da tsarin mulki. Shugabannin ECOWAS, sun yi barazanar saka takunkumi na musamman a kan duk…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar ECOWAS Ta Koka Game Da Yawan Juyin Mulki A Kasashen Afirka” »

Afrika

An Sace Masu Ibada A Wata Majami’ar Ecwa A Jihar Kogi
Published: December 15, 2025 at 6:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 15, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Sace Masu Ibada A Wata Majami’ar Ecwa A Jihar Kogi
Published: December 15, 2025 at 6:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Sace Masu Ibada A Wata Majami’ar Ecwa A Jihar KogiPublished: December 15, 2025 at 6:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sace sama da masu ibada 20 a harin da aka kai cocin ECWA a Jihar Kogi Akalla masu ibada 20 aka yi garkuwa da su bayan ’yan bindiga sun kai hari Cocin First ECWA da ke Ayetoro Kiri, Ƙaramar Hukumar Kabba/Bunu ta Jihar Kogi, yayin ibada a ranar Lahadi. Rahotanni sun ce maharan sun…

Ci Gaba Da Karatu “An Sace Masu Ibada A Wata Majami’ar Ecwa A Jihar Kogi” »

Tsaro

ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro
Published: December 14, 2025 at 9:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro
Published: December 14, 2025 at 9:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin TsaroPublished: December 14, 2025 at 9:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

ECOWAS za ta kafa rundunar haɗin gwiwar yaƙi da ta’addanci domin fuskantar ta’addanci da matsalar rashin tsaro Ƙungiyar habaka tattalin arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka wato (ECOWAS) ta bayyana shirin kafa rundunar tsaro ta haɗin gwiwa domin fuskantar ƙaruwar barazanar ta’addanci a yankin. Shugaban Hukumar Shugabannin ECOWAS kuma Shugaban Ƙasar Saliyo, Julius Maada Bio, ne ya…

Ci Gaba Da Karatu “ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro” »

Afrika

Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro
Published: December 14, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro
Published: December 14, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta TsaroPublished: December 14, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa rundunar kar-ta-kwana domin ƙarfafa tsaro a tashoshin mota da sauran muhimman wuraren taruwar jama’a a faɗin jihar. Wannan na cikin sanarwar da Daraktan Yada Labaran gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Lahadi 14 ga Disamba 2025. Sanarwar ta ce an ɗauki matakin ne domin dakile…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro” »

Tsaro

Hafsan Sojin Najeriya: Samar Da Sabbin Wajen Horas Da Sojoji Zai Inganta Tsaro
Published: December 14, 2025 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hafsan Sojin Najeriya: Samar Da Sabbin Wajen Horas Da Sojoji Zai Inganta Tsaro
Published: December 14, 2025 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hafsan Sojin Najeriya: Samar Da Sabbin Wajen Horas Da Sojoji Zai Inganta TsaroPublished: December 14, 2025 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya, Laftanar-Janar Shaibu ya yaba, ya ce buɗe sabbin cibiyoyin horas da kuratan sojoji a jihohin Kudu zai ƙara ƙarfin rundunar wajen daukar dakaru a faɗin ƙasar. ‎Laftanar-Janar Shaibu ya tuna cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sahale buɗe sabuwar cibiyar horas da sabbin kuratan sojojin ne a Abakaliki…

Ci Gaba Da Karatu “Hafsan Sojin Najeriya: Samar Da Sabbin Wajen Horas Da Sojoji Zai Inganta Tsaro” »

Tsaro

Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko
Published: December 14, 2025 at 3:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko
Published: December 14, 2025 at 3:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin FarkoPublished: December 14, 2025 at 3:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jihar Gombe ta yi fice a gasar kiwon lafiya a Matakin farko ta ƙasa ta 2025, ta lashe Dalar Amurka 400,000 Jihar Gombe ta sake tabbatar da jajircewarta wajen inganta harkar kiwon lafiya, inda ta samu matsayi na biyu a shiyyar Arewa Maso Gabas a gasar Jagorancin Kiwon Lafiya Matakin Farko (PHC Leadership Challenge) ta…

Ci Gaba Da Karatu “Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko” »

Najeriya

Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC
Published: December 14, 2025 at 3:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC
Published: December 14, 2025 at 3:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APCPublished: December 14, 2025 at 3:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, Ya Zama Cikakken Ɗan Jam’iyyar APC Gwamnan jihar Taraba, Dr. Agbu Kefas, ya yi rajista a hukumance a matsayin cikakken ɗan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar. Gwamna Kefas ya karɓi katin zama mamba daga Shugaban Jam’iyyar na mazabarsa ta Hospital Ward, a Karamar Hukumar Wukari, inda ya tabbatar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC” »

Siyasa

NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya
Published: December 14, 2025 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya
Published: December 14, 2025 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa YahayaPublished: December 14, 2025 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC), Kwamared Joe Ajaero, ya yabawa Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, bisa irin kulawa da tabbatar da jin daɗin ma’aikata a jihar. Ajaero ya bayyana hakan yayin wani taron da ya gudana, inda ya ce ko da yake ƙungiyar ba ta cika yawan yabon gwamnoni ba, amma Gwamna Inuwa…

Ci Gaba Da Karatu “NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya” »

Najeriya

Jirgin Sama Ya Fadi A Kano
Published: December 14, 2025 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025

Posted on December 14, 2025December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Sama Ya Fadi A Kano
Published: December 14, 2025 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025
Jirgin Sama Ya Fadi A KanoPublished: December 14, 2025 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025

Mutane 11 Sun Tsallake Rijiya da Baya a wani Hatsarin Jirgin Sama da ya auku a birnin Kano Mutane 11 sun kubuta daga wani mummunan hatsarin jirgin sama da ya faru a safiyar Lahadi a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano, da ke birnin Kano. Jirgin mallakin kamfanin Flybird, wanda ya taso daga Abuja,…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Sama Ya Fadi A Kano” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 135 136 137 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Kocin Newcastle Matthias Ya Ce Lewis Hall Ba Zai Koma Manchester United Ba
  • Dan Wasan Baya Na Chelsea, Disasi, Zai Yi Gwajin Lafiyarsa A Crystal Palace
  • Gwamnan Gombe Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekaru 70, Ya Yi Masa Addu’ar Ƙarin Lafiya Da Tsawon Rai
  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Na Yi Murabus Ne Don Amurka Ta Keta Haddin Iraniyawa Amurka
  • NUJ Gombe Ta Ƙarfafa Bin Ɗa’a A Aikin Jarida, Ta Kaddamar Da Kwamitin Ladabtarwa Afrika
  • Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique Afrika
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • Rahoton MDD Yace An Kashe Fiye Da Farar 1000 A Sudan Labarai
  • Pantami Ya Bayyana Dalilin Mayar Da Zaben Sa Abuja Afrika
  • Hukumar MDD Tace Wadanda Suka Mutu A Harin Sudan Sun Haura 70 Afrika
  • Masu Luwadi Na Fuskantar Tara Da Daurin Shekaru 20 A Nijar Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.