Amurka Tana Cigaba Da Kare Jami’in Da Ya Kashe Ba Amurke
A ranar lahadi jami’ai a Gwamnatin shugaba Donald Trump na Amurka suna ci gaba da kare matakin da ya kai wani jami’in aikin shige da fice ya harbe tare da kashe wani ba Amurke, a birnin Minneaplos, duk da cewa faya fayan video da mutane da suke wurin yasha ban ban da abunda suke fada,…
Ci Gaba Da Karatu “Amurka Tana Cigaba Da Kare Jami’in Da Ya Kashe Ba Amurke” »

