Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Gobara Ta Tashi A Makarantar Koyon Jinyar Dabbobi Dake Jihar Kano
Published: January 22, 2026 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gobara Ta Tashi A Makarantar Koyon Jinyar Dabbobi Dake Jihar Kano
Published: January 22, 2026 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gobara Ta Tashi A Makarantar Koyon Jinyar Dabbobi Dake Jihar KanoPublished: January 22, 2026 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata gobara da ta tashi a ranar Litinin ta ƙone ajujuwan karatu 34 a wata makarantar kiwon lafiyar dabbobi da ke karamar hukumar Kabo a jihar Kano. A cewar wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na hukumar kashe gobara ta ta Jihar Kano, ACFO Saminu Yusif Abdullahi, ya fitar, ya ce lamarin ya faru…

Ci Gaba Da Karatu “Gobara Ta Tashi A Makarantar Koyon Jinyar Dabbobi Dake Jihar Kano” »

Najeriya

Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai
Published: January 22, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai
Published: January 22, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen TuraiPublished: January 22, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Haka kwatsam, shugaba Donald Trump ya janye barazanar sanya kudin fito kan kayayyakin wasu kasashen Turai dake adawa da manufarsa ta mallakar yankin Greenland, ya ce ba zai yi amfani da karfin soja ba, ya kuma nuna alamun cewa akwai wata yarjejeniya da ake yunkurin kullawa domin warware wannan takaddamar dake barazanar rusa kawancen kasashen…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai” »

Amurka

Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark
Published: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark
Published: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar DenmarkPublished: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ba zai yi amfani da karfin soja don kwace tsibirin Greenland ba, da yake magana a taron tattalin arziki na duniya da ake gabatarwa a Davos, kasar Switzerland a ranar laraba. Amma ya jaddada kudurin sa na karbe ikon yankin na Denmark, kuma ya nuna alamun akwai abin da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark” »

Amurka

‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida
Published: January 21, 2026 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida
Published: January 21, 2026 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa GidaPublished: January 21, 2026 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ‘yan asalin kasar Venezuela da suka yi kaura suka bazu kasashen da ke yankin kudancin Amurka, sun fara tunanin ko su koma gida tun bayan hambarar da shugaba Nicolas Maduro daga mulki, inda suke fatan za’a gabatar da zaben sabuwar gwamnati bisa tsarin demokradiya wadda zata magance rugujewar tattalin arzikin kasar. A kalla Kashi…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida” »

Amurka

Gwamnatin Sham Tace Harin Kurdawa Ya Hallaka Sojojin Kasar
Published: January 21, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Sham Tace Harin Kurdawa Ya Hallaka Sojojin Kasar
Published: January 21, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Sham Tace Harin Kurdawa Ya Hallaka Sojojin KasarPublished: January 21, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin kasar Sham ta ce harin da kungiyar ‘yan tawayen kurdawa ta SDF ta kai wa dakarun ta da jiragen drone ya yi sanadiyar hallaka sojoji 7 ranar laraba duk da kungiyar SDF din sun musanta hakan. Wannan abu na barazanar kawo koma baya ga yarjejeniyar tsagaita wuta da bangarorin biyu suka kulla, bayan da…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Sham Tace Harin Kurdawa Ya Hallaka Sojojin Kasar” »

Afrika, Labarai

Harin Jirgi Maras Matuki Ya Hallaka Mutane A Sudan
Published: January 21, 2026 at 6:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Jirgi Maras Matuki Ya Hallaka Mutane A Sudan
Published: January 21, 2026 at 6:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harin Jirgi Maras Matuki Ya Hallaka Mutane A SudanPublished: January 21, 2026 at 6:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hare -hare da jiragen drone sun hallaka fararen hula da dama a ciki da wajen al-Obeida da ke kwaryar kasar Sudan, yayin da kazamin yakin basasasar da ake ta fafatawa a kasar ya kara kutso kai cikin birnin da sojoji ke iko, a cewar mazauna wurin. Al- Obeida ta kasance daya daga cikin muhimman biranen…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Jirgi Maras Matuki Ya Hallaka Mutane A Sudan” »

Labarai, Tsaro

Sojojin Najeriya Sun Kwato Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: January 21, 2026 at 6:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Najeriya Sun Kwato Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: January 21, 2026 at 6:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojojin Najeriya Sun Kwato Mutane Daga Hannun Masu GarkuwaPublished: January 21, 2026 at 6:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an tsaro a Nigeria sun yi nasarar kubutar da mutane 62 da ‘yan ta’adda suka yi garkuwa da su, a wasu hare-hare da suka kai jihohin Kebbi da Zamfara, a yunkurin su na dakile barazanar ‘yan ta’addan a arewa maso gabashin kasar, a cewar sojojin a ranar laraba Mai magana da yawun sojojin laftanal kanal…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Najeriya Sun Kwato Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa” »

Najeriya, Tsaro

Suvr Jahun: Ya Kamata Obasanjo Ya Bar Al’umar Ƙasa Su Fito Da Wadda Suke So 2027
Published: January 21, 2026 at 9:00 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 21, 2026 By Bala Hassan No Comments on Suvr Jahun: Ya Kamata Obasanjo Ya Bar Al’umar Ƙasa Su Fito Da Wadda Suke So 2027
Published: January 21, 2026 at 9:00 AM | By: Bala Hassan
Suvr Jahun: Ya Kamata Obasanjo Ya Bar Al’umar Ƙasa Su Fito Da Wadda Suke So 2027Published: January 21, 2026 at 9:00 AM | By: Bala Hassan

An ja hankalin tsohon Shugaban Kasar Najeriya Olushegun Obasanjo kan wasu kalaman kiyayya da yake yi wa Atiku Abubakar Suvr. Lawal Jahun Chiroman Galadiman Bauchi tsohon Malamin Kwalejin kimiya da fasaha na gwamnatin tarayyar Najeriya dake Bauchi shine yayi wannan kira ga Obasanjo, a wata hira da yayi da GTA Hausa. Lawal yace Obasanjo yanzu…

Ci Gaba Da Karatu “Suvr Jahun: Ya Kamata Obasanjo Ya Bar Al’umar Ƙasa Su Fito Da Wadda Suke So 2027” »

Najeriya

Menene Illar Yada Labaran Karya A Kafofin Sada Zumunta Na Zamani
Published: January 21, 2026 at 6:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Menene Illar Yada Labaran Karya A Kafofin Sada Zumunta Na Zamani
Published: January 21, 2026 at 6:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Menene Illar Yada Labaran Karya A Kafofin Sada Zumunta Na ZamaniPublished: January 21, 2026 at 6:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kafafen Sada zumunta na Zamani sun zamo Wasu wurare na samar da labaran Karya Musamman a wannan Zamani da masu ta’ammuli da kafafen Suka yawaita. Ko menene dalilin rubuta karai rayi tare da kuma hukunci Wanda ya aikata hakan. Wakilin Amurka Ke Magana a jihar Gombe Aliyu Bala Gerengi yayi mana Dubi akan wannan batu…

Ci Gaba Da Karatu “Menene Illar Yada Labaran Karya A Kafofin Sada Zumunta Na Zamani” »

Labarai, Rediyo

Kasuwannin Hannayen Jari Suna Fuskantar Durkushewa Sakamakon Matsin Lambar Shugaba Trump
Published: January 21, 2026 at 5:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasuwannin Hannayen Jari Suna Fuskantar Durkushewa Sakamakon Matsin Lambar Shugaba Trump
Published: January 21, 2026 at 5:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasuwannin Hannayen Jari Suna Fuskantar Durkushewa Sakamakon Matsin Lambar Shugaba TrumpPublished: January 21, 2026 at 5:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kididdigar ma’aunin hannayen jari na manyan kasuwanni uku a Wall Street duk sun yi kasa a yau, irin asarar da rabon da Ayi ta tun watanni uku da suka wuce, saboda rage-ragen sai da hannayen jari da ake ta yi sakamakon barazanar da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi na sanyawa tarayyar Turai haraji mai…

Ci Gaba Da Karatu “Kasuwannin Hannayen Jari Suna Fuskantar Durkushewa Sakamakon Matsin Lambar Shugaba Trump” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 21 22 23 … 79 Next

Sabbin Labarai

  • Sakataren Harkokin Wajen Amurka Yace Rahoton Kasashe Biyar Akan Rasha Yana Dauke Da Damuwa
  • Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru
  • Kasar Saudiya Zatayi Gwajin Noman Dabino A Kano
  • Channels TV: Ta Yi Rashin Hazikin Dan Jarida Mr Khani
  • Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mutane Da Dama Sun Rasa Rayukansu Yayin Rikici A Uganda Siyasa
  • Jirgin Sojin Saman Najeriya Yayi Hatsari a Jihar Neja Labarai
  • Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar Labarai
  • Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye Sauye Labarai
  • Kamfanin Bitcoin A Korea Ta Kudu Yayi Kuskuren Turawa Masu Mu’amala Da Kamfanin Kudade Afrika
  • Sabunta Manhajar Ilimi A Duk Matakai Nasara Ce! Najeriya
  • Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30 Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.