Wata Tankar Mai Ta Kife A Apapa Legas
Jama’a sun yi tururuwa suna dibar ganimar man dizel yayin da tankar mai ta faɗi a Legas Tanka mai ɗauke da dizal ta kife a gadar Tincan Liverpool da ke yankin Apapa a jihar Legas, inda wasu mazauna unguwa da masu wucewa suka rika kwashe man da ya zube. Lamarin ya faru da safiyar yau…

