Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar Matakai
Daukan tsauraran matakai da hukumomin kasar Iran sukayi kan masu zanga-zanga ya shawo kan abun, hargitsi ya dan lafa a yanzu, a cewar mazauna wajen ranar Jumu’a, yayin da kafar talabijin ta kasar ta ruwaito cewa an sake yin Kamen mutane. Shugaban Amurka Donald Trump ya sha barazanar kai wa masu zanga-zanga dauki idan aka…
Ci Gaba Da Karatu “Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar Matakai” »

