Gwamna Abba Ya Gana Da Kwankwaso Kamun Ganawarsa Da Tinubu
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gudanar da wata ganawar sirri da jagoran jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar, Rabiu Musa Kwankwaso, a gidansa da ke Miller Road, Kano, gabanin tafiyarsa zuwa ƙasar Faransa domin ganawa da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu. Rahotanni sun nuna cewa ganawar ta gudana ne a daren Talata, 6…
Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Abba Ya Gana Da Kwankwaso Kamun Ganawarsa Da Tinubu” »

