‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina
‘Yan sanda 3 sun rasa rayukan su, yayin da wasu 2 suka jikkata lokacin da ‘yan ta’adda dauke da makamai suka kai hari kan ‘yan sanda masu sintiri a jihar Katsinan Najeriya ranar Talata, a cewar ‘yan sanda ranar laraba. Wannan na daga cikin karuwar hare-hare da ‘yan ta’adda ke kaiwa, da ya hada da…
Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina” »

