Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Kungiyar ‘Yan Ta’adda Masu Alaka Da ISIS Sun Kashe Mutane A Congo
Published: January 26, 2026 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar ‘Yan Ta’adda Masu Alaka Da ISIS Sun Kashe Mutane A Congo
Published: January 26, 2026 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar ‘Yan Ta’adda Masu Alaka Da ISIS Sun Kashe Mutane A CongoPublished: January 26, 2026 at 8:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ‘yan kungiyar ‘yan ta’adda da ke da alaka da kungiyar ISIS a gabashin Congo sun hallaka a kalla mutane 25 a cewar masu rajin kare hakki a lardin Ituri. Wadanda aka kashe sakamakon harin da kungiyar Allied Democratic Forces, wato IDF ta kai, sun hada da maza 15 da aka kone da ran su…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar ‘Yan Ta’adda Masu Alaka Da ISIS Sun Kashe Mutane A Congo” »

Tsaro

Za’a Gurfanar Da Sojojin Da Ake Zargi Da Yunkurin Juyin Mulki
Published: January 26, 2026 at 8:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 28, 2026

Posted on January 26, 2026January 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Gurfanar Da Sojojin Da Ake Zargi Da Yunkurin Juyin Mulki
Published: January 26, 2026 at 8:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 28, 2026
Za’a Gurfanar Da Sojojin Da Ake Zargi Da Yunkurin Juyin MulkiPublished: January 26, 2026 at 8:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 28, 2026

Binciken da rundunar sojin Nigeria ta yi ya gano akwai yiwuwar cewa wasu dakarun ta 16 da aka kama shekarar da ta gabata saboda aikata laifi, suna shirin kifar da gwamnati ne ta hanyar juyin mulki, kuma zasu fuskanci shari’a, a cewar wani jawabi da ya fito daga babban ofishin tsaro na kasa a ranar…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Gurfanar Da Sojojin Da Ake Zargi Da Yunkurin Juyin Mulki” »

Najeriya

Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APC
Published: January 26, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 26, 2026

Posted on January 26, 2026January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APC
Published: January 26, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 26, 2026
Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APCPublished: January 26, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 26, 2026

Abba Gida-Gida da Ganduje a cikin gidan gwamnatin jihar Kano. Yayinda Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APC Me za ku ce?

Siyasa

Amurka Tana Cigaba Da Kare Jami’in Da Ya Kashe Ba Amurke
Published: January 26, 2026 at 8:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Tana Cigaba Da Kare Jami’in Da Ya Kashe Ba Amurke
Published: January 26, 2026 at 8:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Tana Cigaba Da Kare Jami’in Da Ya Kashe Ba AmurkePublished: January 26, 2026 at 8:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar lahadi jami’ai a Gwamnatin shugaba Donald Trump na Amurka suna ci gaba da kare matakin da ya kai wani jami’in aikin shige da fice ya harbe tare da kashe wani ba Amurke, a birnin Minneaplos, duk da cewa faya fayan video da mutane da suke wurin yasha ban ban da abunda suke fada,…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Tana Cigaba Da Kare Jami’in Da Ya Kashe Ba Amurke” »

Amurka

Harin Isra’ila A Gaza Da Jirgi Maras Matuki Ya Kashe Mutane
Published: January 26, 2026 at 7:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Isra’ila A Gaza Da Jirgi Maras Matuki Ya Kashe Mutane
Published: January 26, 2026 at 7:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harin Isra’ila A Gaza Da Jirgi Maras Matuki Ya Kashe MutanePublished: January 26, 2026 at 7:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani harin da Isra’ila ta kai a zirin gaza ranar lahadi, ya kashe mutane uku a lokaci daban daban a zirin, yayinda wani harin da ta kai da jirgin Drones ya raunata wasu mutane hudu, kamar yadda ma’aikatar kiwon lafiya a yankin ta fada. Wani mai magana da yawun sojojin Isra’ila yace rundunar bata da…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Isra’ila A Gaza Da Jirgi Maras Matuki Ya Kashe Mutane” »

Afrika, Labarai

Kungiyar MDD Ta Bukaci Ayi Bincike Game Da Kashe ‘Yan Iran
Published: January 26, 2026 at 7:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar MDD Ta Bukaci Ayi Bincike Game Da Kashe ‘Yan Iran
Published: January 26, 2026 at 7:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar MDD Ta Bukaci Ayi Bincike Game Da Kashe ‘Yan IranPublished: January 26, 2026 at 7:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar kula da hakkin Bil’adama ta MDD tayi Allah wadai da kasar Iran ko Farisa a ranar jumma’a, kan keta hakkin Bil’adama, kuma ta bukaci da a gudanar da bincike kan murkushe masu zanga-zanga, mataki da ya halaka dubban mutane. Shugaban hukumar, Volker Turk, wanda ya gayawa wakilan hukumar abubuwa da suka faru a Iran,…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar MDD Ta Bukaci Ayi Bincike Game Da Kashe ‘Yan Iran” »

Sauran Duniya

Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A Tunisiya
Published: January 26, 2026 at 7:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A Tunisiya
Published: January 26, 2026 at 7:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A TunisiyaPublished: January 26, 2026 at 7:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An ceto mutum daya da ransa, ana kuma fargabar wasu 50 sun halaka, lokacin da karamin jirgin ruwan da suke ciki ya nuste a tekun miditerennean, ba nisa daga gabar ruwa a Tunisia, kamar yadda jami’ai suka fada a ranar lahadi. Mutumin yayi s’o’i 24 cikin ruwa, kuma ya ce yana jin babu wani daga…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A Tunisiya” »

Labarai

Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi
Published: January 26, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi
Published: January 26, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron ZabiPublished: January 26, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yau litinin farashin zinari ko Gold, ya kai inda ba’a taba gani ba, sama da dala dubu biyar kan ko wani ma auni, yayinda masu zuba jari suke sayensa a zaman kadara ganin yadda zaman dar dar da tankiya a sassan duniya suke karuwa. Zinari da ake kira Spot, farashinsa ya kai dala dubu biyar…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi” »

Amurka

Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC
Published: January 25, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC
Published: January 25, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APCPublished: January 25, 2026 at 11:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsagin jam’iyyar APC a jihar Rivers karkashin jagorancin Emeka Beke ya yi maraba da tabbacin da Shugaba Bola Tinubu ya bayar na amincewa da Gwamna Siminalayi Fubara a matsayin jagoran jam’iyyar APC a jihar. Sun bayyana hakan a matsayin hujja da ta tabbatar da matsayinsu da suka daɗe suna a kai, duk da rikice-rikicen cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC” »

Siyasa

Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A Bauchi
Published: January 25, 2026 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A Bauchi
Published: January 25, 2026 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A BauchiPublished: January 25, 2026 at 6:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ’Yan Sandan jihar Bauchi, ta sanar da kama mutane takwas bayan wani rikici da ya ɓarke tsakanin ma’aikatan karɓar haraji da masu babur a cikin garin Bauchi. A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, SP Nafiu Habib, ya fitar, lamarin ya faru ne a ranar Juma’a, a kusa da kofar Wunti, wato Wunti Gate,…

Ci Gaba Da Karatu “Ma’aikatan Tattara Kudin Haraji Sunyi Rikici Da Masu Babura A Bauchi” »

Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 93 94 95 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1
  • UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA
  • Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro 
  • Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
  • Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna Afrika
  • Turkiyya Ta Zargi Alakar Isra’ila Da Somaliya Afrika
  • An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe Labarai
  • Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A Gaza Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato Afrika
  • An Bude Kamfanin Sarrafa Ma’adanai A Kasar Mozambique Labarai
  • Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
  • Hukumar Kare Hakkin ‘Yan Jarida Tace Isra’ila Ce Ta Kashe ‘Yan Jarida Kashi Biyu Bisa Uku Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.