Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sauran Duniya

Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni
Published: April 8, 2026 at 7:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni
Published: April 8, 2026 at 7:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na MakonniPublished: April 8, 2026 at 7:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trump na Amurka, ya yarda da shirin tsagaita wuta na tsawon makonni biyu da kasar Iran, ana saura sa’o’i biyu kafin wa’adin da ya ba hukumomin Tehran na su bude mashigin ruwan Hormuz, ko kuma ya sa sojojinsa su kai munanan hare-hare a kan cibiyoyi da kayayyakin bukatu na fararen hular kasar domin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin IranPublished: April 7, 2026 at 8:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar tarwatsa duk wata gada da cibiyar makamashi a Iran, abinda zai wuce gona da iri, har wasu kwararru a fannin dokokin soji suke cewa zai iya zama saba dokar yaki. Abinda za’a duba shine ko ya kamata a kai wa wuraren hari, kuma hari ya dace da irin harin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan Jarida
Published: April 6, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan Jarida
Published: April 6, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan JaridaPublished: April 6, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar kulle dan jaridar da ya fara yada rahoton cewa Dakaru na neman sojan jirgin Amurka F-15 da Iran ta kado. Trump bai fadi sunan dan jaridar ba, ko kuma kafar yada labaran da yake wa aiki. Ya ce rahoton zai iya sanarwa da Iran me ake ciki, ya saka…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kulle Wani Dan Jarida” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da Amurka
Published: April 6, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da Amurka
Published: April 6, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da AmurkaPublished: April 6, 2026 at 8:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Litinin Iran tace tana so a kawo karshen yakin da take tafkawa tsakanin ta da Isra’ila da Amurka na dindindin, ta kuma yi watsi da matsin lambar da ake mata na tayi gaggawar bude mashigin ruwa na Hormuz, ƙarƙashin yarjejeniyar tsagaita wuta na wucen gadi, yayin da Amurka da Iran ke duba yadda…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da Amurka” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Sojojin Amurka Sun Kutsa Cikin Kasar Iran
Published: April 6, 2026 at 7:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Amurka Sun Kutsa Cikin Kasar Iran
Published: April 6, 2026 at 7:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojojin Amurka Sun Kutsa Cikin Kasar IranPublished: April 6, 2026 at 7:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Aikin ceton ya gudana da kusan cikakkiyar daidaito. A Cikin duhun dare, sojojin musamman na Amurka sun kutsa cikin ƙasar Iran ba tare da an gano su ba, inda suka haye wani tsauni mai tsawon ƙafa 7,000, sannan suka ceto wani ƙwararren matukin jirgi na Amurka da ya makale, suka kai shi zuwa wani wuri…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Amurka Sun Kutsa Cikin Kasar Iran” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro
Published: April 6, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro
Published: April 6, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar TsaroPublished: April 6, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ukraine da Syria sun yi alƙawarin ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro a tattaunawar da suka gudanar a jiya Lahadi, kamar yadda shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskyy, ya bayyana, yayin da Kyiv ke ƙoƙarin faɗaɗa ƙwarewar ta a fannin soja a yankin, bayan barkewar yaƙin Amurka, Isra’ila da Iran. Zelenskyy, wanda ke ci gaba da rangadin ƙasashen Gabas…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaba Trump Ya Kara Matsin Lamba Kan Iran
Published: April 6, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Kara Matsin Lamba Kan Iran
Published: April 6, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Kara Matsin Lamba Kan IranPublished: April 6, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ƙara matsin lamba kan Iran a jiya Lahadi, inda ya yi barazanar kai hari kan tashoshin wutar lantarki da gadoji na ƙasar a ranar Talata, idan ba a buɗe mashigar ruwa mai muhimmanci na Hormuz ba. A cikin wani saƙo da ya wallafa a dandalin Truth Social jiya Lahadin Easter,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Kara Matsin Lamba Kan Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Majalisar Dokokin Kamaru Ta Amince Da Wasu Sauye Sauye
Published: April 5, 2026 at 9:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Dokokin Kamaru Ta Amince Da Wasu Sauye Sauye
Published: April 5, 2026 at 9:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Dokokin Kamaru Ta Amince Da Wasu Sauye SauyePublished: April 5, 2026 at 9:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Asabar Majalisar dokokin kasar Kamaru ta amince da gagarumin rinjaye sake kirkiro da ofishin mataimakin shugaban kasa, mataki da gwamnatin tace zai sa a sami dorewa a tafiyar da harkokin gwamnati, amma ‘yan hamayya suka bayyana matakin a zaman karawa Barno doki ne ga bangaren zartaswa. A wani zaman hadin guiwar majalisun kasar da…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dokokin Kamaru Ta Amince Da Wasu Sauye Sauye” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Rasha Takai Hari Ukraine Da Jirgi Marar Matuki
Published: April 5, 2026 at 9:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Takai Hari Ukraine Da Jirgi Marar Matuki
Published: April 5, 2026 at 9:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasha Takai Hari Ukraine Da Jirgi Marar MatukiPublished: April 5, 2026 at 9:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutane biyar sun halaka a Ukraine wasu 19 kuma suka ji rauni sakamakon wani harin da Rasha ta kai da jirgin da bashi da matuki akan wata kasuwa a wani gari dake daf da fagen yakin kasar da Rasha da ake kira Nikopol a ranar Asabar, kamar yadda wata sanarwa daga ofishin babban lauyan gwamnatin…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Takai Hari Ukraine Da Jirgi Marar Matuki” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 5, 2026 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran
Published: April 5, 2026 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin IranPublished: April 5, 2026 at 9:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Isra’ila tana shirin ta kai hari kan cibiyoyin makamashin Iran, amma tana dakon Amurka ta daga mata hanu tukuna, kamar yadda wani jami’in tsaro na Isra’ila ya fada a ranar Asabar, ya kara da cewa babu mamaki idan ta fara kai hare haren cikin mako mai zuwa. Wannan furucin yana zuwa ne bayan da shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Zata Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 22 23 24 … 49 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe Labarai
  • Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari Afrika
  • Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno Tsaro
  • Kabiru Vice: Najeriya Zata Iya Nasara A Kan Moroko AFCON 2025. Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Taya Murtala Garo Murnar Zama Mataimakin Gwamnan Kano Labarai
  • Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa Afrika
  • Harin Bom Din Maiduguri Ya Kashe Mutane Biyar Ya Raunata Fiye Da Talatin Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.