Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sauran Duniya

Kungiyar Kwallon Mata Sun Tsallaka Iyakar Turkiyya Zuwa Iran
Published: March 19, 2026 at 4:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Kwallon Mata Sun Tsallaka Iyakar Turkiyya Zuwa Iran
Published: March 19, 2026 at 4:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Kwallon Mata Sun Tsallaka Iyakar Turkiyya Zuwa IranPublished: March 19, 2026 at 4:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Laraba ne kungiyar kwallon kafar mata ta Iran ta tsallaka kan iyakar Turkiyya zuwa Iran domin kammala tattaki na dawowa daga kasar Ostiraliya, bayan da wasu mambobi biyar suka janye neman mafakar da suka yi a can. Ostiraliya ta ba da bizar jin kai ga ‘yan wasa shida da wani ma’aikacin tallafi daya…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Kwallon Mata Sun Tsallaka Iyakar Turkiyya Zuwa Iran” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Wasanni

Matsayar Iran Na Kera Makamin Nuclear Bazai Sanja Ba
Published: March 19, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Matsayar Iran Na Kera Makamin Nuclear Bazai Sanja Ba
Published: March 19, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Matsayar Iran Na Kera Makamin Nuclear Bazai Sanja BaPublished: March 19, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Matsayin Iran na kera makaman Nukiliya ba zai canja ba sosai, Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya shaida wa Al Jazeera a wani jawabi da kafafen yada labaran Iran suka gabatar a ranar Laraba, yana mai gargadin cewa har yanzu sabon shugaban bai fito fili ya bayyana ra’ayinsa kan lamarin ba. Tsohon Jagoran juyin…

Ci Gaba Da Karatu “Matsayar Iran Na Kera Makamin Nuclear Bazai Sanja Ba” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

An Kai Hari Babbar Tashar Iskar Gas A Iran
Published: March 18, 2026 at 9:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kai Hari Babbar Tashar Iskar Gas A Iran
Published: March 18, 2026 at 9:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kai Hari Babbar Tashar Iskar Gas A IranPublished: March 18, 2026 at 9:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Larabar ne aka kai hari kan babbar tashar iskar gas ta Pars a kasar Iran, wannan shine karon farko na kai hari kan kayayyakin makamashin Iran a mashigin tekun Fasha tun fara yakin Amurka da Isra’ila, lamarin da ya sa Tehran ta gargadi makwabtanta cewa za a kai hari kan na’urorin makamashin nasu…

Ci Gaba Da Karatu “An Kai Hari Babbar Tashar Iskar Gas A Iran” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasar Saudiya Zata Cika Azumi Talatin
Published: March 18, 2026 at 3:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Saudiya Zata Cika Azumi Talatin
Published: March 18, 2026 at 3:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Saudiya Zata Cika Azumi TalatinPublished: March 18, 2026 at 3:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ba a ga jaririn Watan shawwal ba a Yau laraba saboda haka za a yi karamar Sallah 1447 a ranar juma’a a cewar kwamitin kula da duban wata a kasar. (Kafar SN)

Kimiya, Labarai, Nishadi, Sauran Duniya

Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali Larjani
Published: March 18, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali Larjani
Published: March 18, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali LarjaniPublished: March 18, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata, Isra’ila ta bada sanarwar ta kashe babban jami’in tsaro a Iran, jami’in Farisa mafi-girma da ta auna hari akansa tun fara bayanin ranar farko na fara yakin, a yayinda wani jami’in kasar yake cewa, sabon shugaban addinin kasar ya ki amincewa da tayin sassauta rikicin, da wata kasa mai shiga tsakani ta gabatar…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali Larjani” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Anfara Gangamin Kafa Dokoki Masu Tsanani Ga ‘Yan Luwadi A Senegal
Published: March 17, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anfara Gangamin Kafa Dokoki Masu Tsanani Ga ‘Yan Luwadi A Senegal
Published: March 17, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anfara Gangamin Kafa Dokoki Masu Tsanani Ga ‘Yan Luwadi A SenegalPublished: March 17, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Senegal, masu goyon bayan a kafa dokoki masu tsanani kan ‘yan luwadi da madugo a kasar, sunyi musayar ra’ayi kan yadda za su kaddamar da gangami da neman goyon bayan jama’a da wata kungiya dake Amurka mai goyon bayan iyali irin na gargajiya, wacce take cewa luwadi barazana ce kan kiwon lafiyar jama’a, kamar…

Ci Gaba Da Karatu “Anfara Gangamin Kafa Dokoki Masu Tsanani Ga ‘Yan Luwadi A Senegal” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

An Gargadi Kasar Canada Game Da Tura Sojoji Lebanon
Published: March 17, 2026 at 4:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gargadi Kasar Canada Game Da Tura Sojoji Lebanon
Published: March 17, 2026 at 4:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gargadi Kasar Canada Game Da Tura Sojoji LebanonPublished: March 17, 2026 at 4:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen Canada, da Faransa, da Jamus, da Italiya, jiya Litinin sukayi kira cewa tilas Isra’ila ta kaucewa “matakin tura sojoji cikin Lebanon,” saboda zai haifarda mummunar sakamako kan zamantakewa, kamar yadda suka fada a cikin wata sanarwa ta hadin guiwa da suka fitar. An jefa Lebnnon cikin yakin na gabas ta tsakiya ne ranar 2…

Ci Gaba Da Karatu “An Gargadi Kasar Canada Game Da Tura Sojoji Lebanon” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasashen Yankin Gulf Sun Bukaci Amurka Takawo Karshen Iran
Published: March 17, 2026 at 4:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Yankin Gulf Sun Bukaci Amurka Takawo Karshen Iran
Published: March 17, 2026 at 4:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Yankin Gulf Sun Bukaci Amurka Takawo Karshen IranPublished: March 17, 2026 at 4:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen da suke yankin Gulf da farko ba su goyi bayan Amurka ta kai hari kan Iran ba, amma yanzu suna kira da Amurka kada ta dakatar da yakin, ta yadda zata kyale gwamnatin da take Tehran da zata ci gaba da barazana ga kadarorin mai da tattalin arzikin da suka dogara akan su, kamar…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Yankin Gulf Sun Bukaci Amurka Takawo Karshen Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Kenya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kasar Rasha
Published: March 16, 2026 at 8:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kenya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kasar Rasha
Published: March 16, 2026 at 8:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kenya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kasar RashaPublished: March 16, 2026 at 8:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Litinin, kasar Kenya ta ce ta cimma yarjejeniya da kasar Rasha cewa ‘yan Kenya baza su kara zuwa dan yiwa Rasha yaki ba, a yakin ta da take yi da Ukraine, bayan da yawan daukan ‘yan Afirka yaki, ya haifar da bacin rai a wasu kasashen na Afirka. Kenya tace an dauki fiye…

Ci Gaba Da Karatu “Kenya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kasar Rasha” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya
Published: March 16, 2026 at 8:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya
Published: March 16, 2026 at 8:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump BayaPublished: March 16, 2026 at 8:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Da dama daka cikin kasashe ‘yan kawancen Amurka sun yi watsi da kiran da shugaba Donald Trump yayi na su aike da jiragen yaki mashigin ruwa na Hormuz, abinda ya janyo suka daga shugaban na Amurka, wanda ya Zargi kasashen na yamma da nuna rashin godiya bayan shafe shekaru ana mara musu baya. Daga cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 23 24 25 … 41 Next

Sabbin Labarai

  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya Afrika
  • Kasar Sham Ta Sanar Da Tsagaita Wuta Tsakaninta Da Kungiyar Kurdawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Kashe Mutane 25 Yayin Kai Wasu Hare Hare Jihar Adamawa Labarai
  • Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai Amurka
  • Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa Sauran Duniya
  • Tantance Gaskiyar Bayanai Shi Ne Ginshiƙin Aikin Jarida Mai Nagarta – Abdulaziz Afrika
  • Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON) Wasanni
  • NSCIA Ta Gargadi Gwamnati Kan Zargin Tauye Haƙƙin Musulmi Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.