Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Siyasa

Shugaba Tinubu Ya Shiga Takara Wa’adi Na Biyu
Published: May 7, 2026 at 7:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Shiga Takara Wa’adi Na Biyu
Published: May 7, 2026 at 7:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Shiga Takara Wa’adi Na BiyuPublished: May 7, 2026 at 7:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Alhamis 7 ga watan Mayu ne, Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shettima ya kaddamar da neman takarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a hukumance ga uwar jam’iyyar APC ta kasa. A wani gagarumin taro da aka gudanar a dakin taro na *Bola Ahmed Tinubu International Conference Centre* Mataimakin ya jagoranci mambobin jam’iyyar da suka hada da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Shiga Takara Wa’adi Na Biyu” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Shugaba Tinubu Ya Taya Murtala Garo Murnar Zama Mataimakin Gwamnan Kano
Published: May 5, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Taya Murtala Garo Murnar Zama Mataimakin Gwamnan Kano
Published: May 5, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Taya Murtala Garo Murnar Zama Mataimakin Gwamnan KanoPublished: May 5, 2026 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya Alhaji Murtala Sule Garo murnar rantsar da shi a matsayin sabon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, wanda Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kaddamar a ranar Talata. Gwamna Abba ya nada Murtala Garo ne domin cike gurbin da Comrade Aminu Abdulsalam ya bari, bayan murabus din da ya yi biyo bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Taya Murtala Garo Murnar Zama Mataimakin Gwamnan Kano” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

‘Yan Majalisar Wakilai 17 Sun Fice Daga ADC
Published: May 5, 2026 at 12:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Majalisar Wakilai 17 Sun Fice Daga ADC
Published: May 5, 2026 at 12:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Majalisar Wakilai 17 Sun Fice Daga ADCPublished: May 5, 2026 at 12:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Akalla ‘yan majalisar wakilai 17 sun fice daga jam’iyyar ADC zuwa sabuwar jam’iyyar NDC, lamarin da aka sanar a zauren majalisar yayin zaman yau Talata. Majiyoyi sun rawaito cewa sauyin sheƙar tasu ya zo ne bayan manyan ‘yan siyasa biyu, Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso, sun bar ADC zuwa NDC a ranar Litinin, abin…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Majalisar Wakilai 17 Sun Fice Daga ADC” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Katsina
Published: May 4, 2026 at 2:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Katsina
Published: May 4, 2026 at 2:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A KatsinaPublished: May 4, 2026 at 2:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Aƙalla mutane goma sha ɗaya sun rasa rayukansu bayan ‘yan bindiga sun kai harin ramuwar gayya a wasu ƙauyuka da ke Ƙaramar Hukumar Kankia a jihar Katsina Najeriya Majiyoyi rawaito cewa rundunar ƴan sandan jihar ta bayyana cewa harin ya faru ne da misalin ƙarfe 12 na rana a jiya Lahadi, inda maharan suka sake…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Katsina” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Sanata Goje Yayi Watsi Da Fidda ‘Yan Takarar APC A Gombe
Published: May 4, 2026 at 7:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sanata Goje Yayi Watsi Da Fidda ‘Yan Takarar APC A Gombe
Published: May 4, 2026 at 7:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sanata Goje Yayi Watsi Da Fidda ‘Yan Takarar APC A GombePublished: May 4, 2026 at 7:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sanata Danjuma Goje ya sa kafa ya shure sasancin da ya ci tikitin takararsa ta Sanatan Gombe a APC Sanatan da ke wakiltar yankin Gombe ta Tsakiya, Muhammad Danjuma Goje, ya yi watsi da tsarin tsayar da ɗan takara ta hanyar “consensus” da jam’iyyar APC a jihar Gombe ta ɗauka. Idan Baku mance ba mun…

Ci Gaba Da Karatu “Sanata Goje Yayi Watsi Da Fidda ‘Yan Takarar APC A Gombe” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna
Published: May 3, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna
Published: May 3, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku GwamnaPublished: May 3, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Pantami Ya Yi Watsi da Amincewa da Jamilu Gwamna a Matsayin Dan Takarar Gwamnan APC a Gombe Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Isa Ali Ibrahim Pantami, ya yi watsi da amincewa da Jamilu Ishiyaku Gwamna a matsayin dan takarar gwamnan Jam’iyyar APC a Jihar Gombe domin zaben shekarar 2027. Wannan na zuwa ne…

Ci Gaba Da Karatu “Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna
Published: May 3, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna
Published: May 3, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar GwamnaPublished: May 3, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC a Jihar Gombe ta sanar da Jamilu Ishiyaku Gwamna a matsayin dan takarar gwamna na bai daya domin zaben shekarar 2027. Sanarwar ta fito ne a ranar Lahadi bayan tuntuba da shawarwari tsakanin gwamnan jihar da sauran manyan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar. A cewar majiyoyi daga cikin jam’iyyar, an cimma matsaya…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Gwamna Bala Kauran Bauchi Ya Koma Jam’iyar APM
Published: May 2, 2026 at 4:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Bala Kauran Bauchi Ya Koma Jam’iyar APM
Published: May 2, 2026 at 4:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Bala Kauran Bauchi Ya Koma Jam’iyar APMPublished: May 2, 2026 at 4:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamna Bala Mohammed Ya Yi Jawabi Ga Masu Ruwa Da Tsaki Bayan Ficewa Daga PDP Zuwa APM Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed, Kauran Daular Usmaniyya, yayi jawabi ga taron masu ruwa da tsaki bayan ficewarsa Wannan na zuwa ne jim kaɗan bayan wata ganawa da masu ruwa da tsaki da gwamnan na jihar Bauchi Bala Mohammed…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Bala Kauran Bauchi Ya Koma Jam’iyar APM” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Kotu Tayi Watsi Da Tarukan ADC Bangaren David Mark
Published: April 29, 2026 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 29, 2026

Posted on April 29, 2026April 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu Tayi Watsi Da Tarukan ADC Bangaren David Mark
Published: April 29, 2026 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 29, 2026
Kotu Tayi Watsi Da Tarukan ADC Bangaren David MarkPublished: April 29, 2026 at 2:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 29, 2026

Kotun Tarayya ta hana INEC amincewa da tarukan jam’iyyar ADC da kwamitin Mark ya shirya Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a Najeriya ta umarci Hukumar Zabe ta  (INEC) a kasar da kada ta amince ko ta shiga cikin duk wani taron zaɓen shugabannin jihohi (state congresses) da kwamitocin da shugabancin rikon ƙwarya na…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu Tayi Watsi Da Tarukan ADC Bangaren David Mark” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Matasa Sun Sayawa Ferfesa Pantami Fom Din Takarar Gwamnan Gombe
Published: April 29, 2026 at 1:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Matasa Sun Sayawa Ferfesa Pantami Fom Din Takarar Gwamnan Gombe
Published: April 29, 2026 at 1:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Matasa Sun Sayawa Ferfesa Pantami Fom Din Takarar Gwamnan GombePublished: April 29, 2026 at 1:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A yau Laraba matasan gidan Professor Isa Ali Pantami da suka hada mishi fiye da Naira miliyan sittin (N60,000,000) kudin siyan form din tsayawa takara sun cika burinsu na siyan form din. Idan baku manta ba a ranar Jumma’a da ta gabata Matasan da Professor Isa Ali Ibrahim (Pantami), CON, PhD, yayi silar taimakon rayuwarsu…

Ci Gaba Da Karatu “Matasa Sun Sayawa Ferfesa Pantami Fom Din Takarar Gwamnan Gombe” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 8 9 10 … 22 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda Gwani Afrika
  • An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya Afrika
  • Tsarin Haraji Mai Cike Da Ayoyin Tambaya Na Shirin Fara Aiki Labarai
  • CP Chuso Ya Yaba da Matakan Gwamnatin Gombe Wajen Rage Rikicin Makiyaya Da Manoma Afrika
  • Yarjejeniyar Britaniya Da Mauritius Kan Tsibiran Chagos Cin Zarafi Ne Labarai
  • Hukumar NAHCON Ta Bude Asibiti A Madina Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu Laifi Afrika
  • Fadar Sarkin Musulmi: Talata Ne 1 Ga Watan Sha’aban Na 1447AH Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.