Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Siyasa

Tinubu Ya Sayi Fom Din Takarar Shugaban Kasa
Published: April 28, 2026 at 2:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Sayi Fom Din Takarar Shugaban Kasa
Published: April 28, 2026 at 2:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Sayi Fom Din Takarar Shugaban KasaPublished: April 28, 2026 at 2:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Ikeja a jihar Legas, James Faleke, ya karɓi fom ɗin na gani Ina so da na tsayawa takara na jam’iyyar APC a madadin Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu gabanin zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027. Majiyoyi sun rawaito cewa, sakataren tsare-tsare na ƙasa na APC, Suleiman Argungu, ne ya…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Sayi Fom Din Takarar Shugaban Kasa” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano
Published: April 27, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano
Published: April 27, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A KanoPublished: April 27, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ƴan Daba sun kai farmaki kasuwar siyar da wayoyi ta farm center dake Kano da tsakar rana. Wata majiya a kasuwar ta shaidawa Manema labarai cewa, ƴan daban, wadanda ake zargin sun halarci taron siyasa na dan takarar Sanata a Kano ta Tsakiya, A.A Zaura, sun farmaki wajen siyar da wayar na Yoyo Plaza…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa, Tsaro

Majalisa Ta Tabbatar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan Kano
Published: April 27, 2026 at 1:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisa Ta Tabbatar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan Kano
Published: April 27, 2026 at 1:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisa Ta Tabbatar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan KanoPublished: April 27, 2026 at 1:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta tabbatar da nadin Alhaji Murtala Sule Garo a matsayin sabon Mataimakin Gwamnan jihar, bayan gudanar da tantancewa ta musamman a ranar Litinin. Wannan mataki ya biyo bayan takardar da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya aika wa majalisar, yana neman amincewarsu don cike gurbi na biyu mafi girma a jihar. A…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisa Ta Tabbatar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan Kano” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Najeriya Ta Jadda Da Aniyar Rage Radadin Talauci
Published: April 27, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Jadda Da Aniyar Rage Radadin Talauci
Published: April 27, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Jadda Da Aniyar Rage Radadin TalauciPublished: April 27, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada aniyarta na yaƙi da talauci tare da samar da hanyoyin inganta rayuwar ’yan ƙasa, musamman ma mazauna karkara waɗanda ayyukan ci gaba ba su cika isa gare su ba. Babban Manajan Shirin GEEP 3.0 na “FarmerMoni” karkashin tsarin ‘Renewed Hope’, Hamza Ibrahim-Baba, shi ne ya bayyana hakan a ranar Lahadi…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Jadda Da Aniyar Rage Radadin Talauci” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci
Published: April 27, 2026 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci
Published: April 27, 2026 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata JagoranciPublished: April 27, 2026 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yayin da shirye-shiryen babban zaɓen shekarar 2027 ke ƙara ƙarfi a Jihar Gombe, ƙungiyoyin fararen hula sun yi kira ga jam’iyyun siyasa da su ƙara ba mata dama a harkokin siyasa. Ƙungiyar Gombe Network of Civil Society Organizations, GONET, tare da Gombe Women Agenda, GWA, sun buƙaci jam’iyyun siyasa su nuna ƙuduri wajen haɗa mata…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC
Published: April 26, 2026 at 6:32 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Posted on April 26, 2026 By Nasiru Adamu Elhikaya No Comments on Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC
Published: April 26, 2026 at 6:32 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Ga Fili Ga Doki Masu sauraron GTA Hausa Amurka ke magana barkanmu da dawowa sabon shirin Ga Fili Ga Doki da ke kawo zazzafar muhawar kan siyasa da lamuran yau da kullum tsakanin bangarori da ke hamayya da juna. Bayan gudanar da babban taro na kasa na tabbatar da shugabancin David Mark, babbar gamayyar ‘yan…

Ci Gaba Da Karatu “Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC” »

Najeriya, Shirye-Shirye, Siyasa

Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna
Published: April 24, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna
Published: April 24, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar GwamnaPublished: April 24, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tun bayan da gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ayyana Sanata Aliyu Wadada a matsayin wanda ya ke so ya gaje shi a kujerar gwamna, kasancewar ya kammala shekaru takwas da doka ta kayyade, al’ummar jihar ke ta cecekuce kan dacewa da rashin dacewar zabin na gwamna. Aliyu Wadada wanda Sanata ne a majalisar dattawan…

Ci Gaba Da Karatu “Al’ummar Jihar Nasarawa Suna Cecekuce Bisa Tsaida Aliyu Wadada Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin Tinubu
Published: April 24, 2026 at 3:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin Tinubu
Published: April 24, 2026 at 3:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin TinubuPublished: April 24, 2026 at 3:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa Najeriya ta shiga wani sabon babi na gyara da ci gaba a ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, inda ta buƙaci kafofin yaɗa labarai na duniya da su riƙa rahoton gaskiyar abin da ke faruwa a ƙasar. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Alhaji Mohammed Idris, ne…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Tayi Baje Kolin Nasarorin Tinubu” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516
Published: April 23, 2026 at 2:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516
Published: April 23, 2026 at 2:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516Published: April 23, 2026 at 2:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu na neman amincewar majalisa don karɓo rancen Dala miliyan 516 Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci majalisar dattawa ta amince masa ya ciyo bashin dala miliyan ɗari biyar da sha shida, da dubu ɗari uku da talatin da uku, da dala saba’in, (516,333,070) domin tallafa aikin babbar hanyar Sokoto zuwa Badagry. Bukatar, wadda…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun Zabe
Published: April 23, 2026 at 9:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun Zabe
Published: April 23, 2026 at 9:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun ZabePublished: April 23, 2026 at 9:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ra’ayin Wani goggen Dan siyasa Ferfesa Rufa’i Ahmed Alkali a Najeriya Yayin da ake tunkarar zaɓen gama-gari na shekarar 2027, ana ta tattaunawa kan inda babbar barazanar siyasa za ta fito ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu. Wasu na ganin haɗaɗɗiyar adawa ce za ta zama ƙalubale. Amma wani nazari ya nuna cewa matsalar na…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun Zabe” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 9 10 11 … 22 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yanbindiga sun Kashe kimanin mutane 30 a yankin kayama ta Jihar kwaran Najeriya Najeriya
  • Musa: “Da Yaddar Allah Zamu Ga Bayan Ta’addanci A Najeriya” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko Haram Najeriya
  • An Farmaki ‘Yan Bindiga Da Dama A Jihar Zamfara Labarai
  • Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin Nelfund Afrika
  • Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18 Afrika
  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.