Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

Papa Roma Leo Yace Zai Cigaba Da Sukan Yake Yake
Published: April 14, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Papa Roma Leo Yace Zai Cigaba Da Sukan Yake Yake
Published: April 14, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Papa Roma Leo Yace Zai Cigaba Da Sukan Yake YakePublished: April 14, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Papa Roma Leo, ya fadawa kamfanin dilancin labarai na Reuters cewa zai ci gaba da suka kan dukkan wani matakin yaki, bayanda shugaba Donald Trump ya caccaki shugaban darikar katholika mai mabiya bilyan daya da milyan dari hudu a fadin duniya. A kalamai da yayi cikin jirginsa kan hanyar sa ta zuwa birnin Algiers, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Papa Roma Leo Yace Zai Cigaba Da Sukan Yake Yake” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kawayen Amurka Bazasu Shiga Matakin Shugaba Trump Ba
Published: April 14, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kawayen Amurka Bazasu Shiga Matakin Shugaba Trump Ba
Published: April 14, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kawayen Amurka Bazasu Shiga Matakin Shugaba Trump BaPublished: April 14, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jiya Litinin, Kawayen Amurka a Kungiyar tsaro ta NATO, sunce ba za su shiga cikin matakin Shugaba Trump na killace tashoshin ruwan Iran ba, suna masu shawarar cewa, za su shiga cikin lamarin ne da zarar an daina yaki, matakin da babu mamaki zai fusata shugaba Trump, kuma ya kara bata dangantaka tsakanin kasashe da…

Ci Gaba Da Karatu “Kawayen Amurka Bazasu Shiga Matakin Shugaba Trump Ba” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Dakarun Tsaron Ruwan Amurka Sunfara Killace Hanyoyi
Published: April 14, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Tsaron Ruwan Amurka Sunfara Killace Hanyoyi
Published: April 14, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Tsaron Ruwan Amurka Sunfara Killace HanyoyiPublished: April 14, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun Amurka ta ruwa a ranar Litinin suka fara killace hanyoyin ruwa na kasar Iran, tare da hana jiragen ruwa shiga ko fita daga tashoshin ruwa na kasar, inji shugaba Donald Trump, Iran tayi barazanar zata rama kan kasashe makwabta a yankin Gulf, bayanda aka tashi baram baram a shawarwari da suka yi a Pakistan,…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Tsaron Ruwan Amurka Sunfara Killace Hanyoyi” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Amurka Yace Zasu Kakabawa Mashigar Hormuz Takunkumi
Published: April 13, 2026 at 4:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Yace Zasu Kakabawa Mashigar Hormuz Takunkumi
Published: April 13, 2026 at 4:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Yace Zasu Kakabawa Mashigar Hormuz TakunkumiPublished: April 13, 2026 at 4:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce a jiya Lahadi rundunar ruwan Amurka za ta fara kakabawa mashigar ruwa ta Hormuz takunkumi, lamarin da ke ƙara tsananta rikicin bayan tattaunawa mai tsawo da Iran ta kasa haifar da yarjejeniya don kawo ƙarshen yaƙin, tare da jefa yarjejeniyar tsagaita wuta ta makonni biyu cikin haɗari. Rundunar Tsakiyar…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Yace Zasu Kakabawa Mashigar Hormuz Takunkumi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sana'o'i, Tsaro

Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya
Published: April 13, 2026 at 4:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya
Published: April 13, 2026 at 4:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin NajeriyaPublished: April 13, 2026 at 4:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ana fargabar mutuwar aƙalla mutane 200 bayan jiragen yaƙin sojin Najeriya sun kai hari a wata kasuwar ƙauye yayin da suke bin mayaƙan ƙungiyoyin masu tsattsauran ra’ayi a arewa maso gabashin ƙasar a daren Asabar, kamar yadda wani kansila na yankin da mazauna wurin suka bayyana a jiya Lahadi. Rundunar Sojin Sama ta Najeriya, yayin…

Ci Gaba Da Karatu “Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Shugaban Kasar Faransa Ya Zanta Da Shugaban Kasar Iran
Published: April 12, 2026 at 8:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Faransa Ya Zanta Da Shugaban Kasar Iran
Published: April 12, 2026 at 8:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Faransa Ya Zanta Da Shugaban Kasar IranPublished: April 12, 2026 at 8:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron yace ya zanta da shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian, ya kuma jaddada masa muhimmancin lafa rikici yayin tattaunawar tsagaita wuta a Pakistan. Ba tabbacin ci gaba a tattaunawar sulhu A cikin mabanbantan rahotanni da kafafen yada labarai daga jami’ain a Amurka da Iran, ya nuna cewa kasashen biyu basuyi kusa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Faransa Ya Zanta Da Shugaban Kasar Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan
Published: April 12, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan
Published: April 12, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar PakistanPublished: April 12, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu tattaunawar sulhu daga Amurka da Iran sun gudanar da tattaunawa mafi muhimmanci a Pakistan domin yunkurin kawo Karshen yakin da suke tafkawa tsakanin su.Wannan itace tattaunawa mafi muhimmanci da aka taba yi tsakanin kasashen biyu tun bayan juyin juya hali na addini a Iran a shekarar 1979. Ana ci gaba da tattaunawar duk da…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci
Published: April 12, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci
Published: April 12, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaciPublished: April 12, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata kotu a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja ta kama fiye da mutane 300 da alifin ta’addanci a ranar Jumu’a, a wani zaman kotu da aka shafe kwanaki hudu ana yi. An fara zaman sauraren karar a kotu ne ranar Talata, inda yawanci wadanda aka gurfanar suka amsa laifin da gwamnatin Najeriya ke tuhumar su…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari
Published: April 11, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari
Published: April 11, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan YariPublished: April 11, 2026 at 7:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya ta bayyana samun nasarar daure mutum 386 daga cikin mutum 508 da ake tuhuma da laifukan ta’addanci a wata gagarumar shari’ar bai daya da aka gudanar. Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin kasar , Lateef Fagbemi (SAN), ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai ranar Juma’a. Ya bayyana cewa, Adadin Wadanda Aka…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye
Published: April 11, 2026 at 11:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye
Published: April 11, 2026 at 11:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai TsayePublished: April 11, 2026 at 11:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Lebanon, Joseph Aoun, ya nemi da kasar ta gudanar da shawarwari kai tsaye da daddiyar abokiyar gabarta Isra’ila, tun bayan da yaki ya barke wata guda da ya shige, a cikin wata dayan ne Isra’ila ta tilastawa ‘yan kasar lebanon fiye da milyan daya barin muhallansu, ta rusa wani sashe na Beiruit, wanda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 9 10 11 … 45 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi Turai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Harin Isra’ila A Gaza Da Jirgi Maras Matuki Ya Kashe Mutane Afrika
  • Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni Afrika
  • An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato Afrika
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Trump Yace Amurka Ce Zata Rika Gudanar Da Harkokin Kasar Venezuela Amurka
  • Hukumar NAHCON Ta Bude Asibiti A Madina Afrika
  • CAF Ta Fara Binciken Rikicin Bayan Wasa Tsakanin Algeria Da Najeriya Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.