Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

An Kashe Sojojin Bangladesh A Kasar Sudan
Published: December 14, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kashe Sojojin Bangladesh A Kasar Sudan
Published: December 14, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kashe Sojojin Bangladesh A Kasar SudanPublished: December 14, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojojin kasar Bangladesh ta ce an kashe sojojinta su akalla 6 masu aikin kiyaye zaman lafiya, kuma aka raunata wasu guda 8 a harin da aka kai kan wani sansanin ‘yan kiyaye zaman lafiya na MDD a Abyei a kasar Sudan. A cikin wata sanarwar da ta bada, rundunar ta ce har yanzu ana…

Ci Gaba Da Karatu “An Kashe Sojojin Bangladesh A Kasar Sudan” »

Tsaro

Kasashen Cambvodia Da Thailand Sun Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Published: December 13, 2025 at 9:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Posted on December 13, 2025December 13, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Cambvodia Da Thailand Sun Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Published: December 13, 2025 at 9:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025
Kasashen Cambvodia Da Thailand Sun Kulla Yarjejeniyar Tsagaita WutaPublished: December 13, 2025 at 9:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Cambvodia ta ce sojoji da jiragen yakin kasar thailand suna ci gaba da kai hare-hare a wasu yankunan bakin iyakarsu a ranar asabar da safe, sa’o’i bayan da shugaba Donald Trump na Amurka yayi ikirarin cewa ya kulla yarjejeniyar tsagaita wuta a tsakanin makwabtan biyu. Ma’aikatar yada labarai ta Cambodia ta ce sojojin Thailand ba…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Cambvodia Da Thailand Sun Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wuta” »

Tsaro

Yanayin Sanyi Yayi Kamari a Yankin Gaza
Published: December 12, 2025 at 7:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 12, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yanayin Sanyi Yayi Kamari a Yankin Gaza
Published: December 12, 2025 at 7:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yanayin Sanyi Yayi Kamari a Yankin GazaPublished: December 12, 2025 at 7:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A yayin da sanyi yayi tsanani a Gaza, ‘yan Palasdinu da suka rasa mazuguni, suna zuwa gidajen da Israela ta rusa ko wacce rana, inda suke ciro rodin karafa daga gine gine don amfani da su wajen kafa tantunan su, ko kuma su sayar don dogaro da kai. Karafunan sun zama abubuwa masu daraja a…

Ci Gaba Da Karatu “Yanayin Sanyi Yayi Kamari a Yankin Gaza” »

Tsaro

Rundunar Tsaro Suna Cigaba Da Nasara Akan ‘Yan Ta’adda
Published: December 11, 2025 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Tsaro Suna Cigaba Da Nasara Akan ‘Yan Ta’adda
Published: December 11, 2025 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Tsaro Suna Cigaba Da Nasara Akan ‘Yan Ta’addaPublished: December 11, 2025 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar Sojojin Najeriya ta yi gagarumar nasara a kan tawagar Bello Turji bayan ta halaka babban kwamandan ’yan bindiga, Kachalla Kallamu, a wani samame da ta kai a Sabon Birni, dake Jihar Sokoto. Majiyar tsaro ta tabbatar da cewa dakarun Runduna ta 8 tare da haɗin gwiwar ‘yan sakai sun gudanar da aikin ne a…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Tsaro Suna Cigaba Da Nasara Akan ‘Yan Ta’adda” »

Tsaro

Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar
Published: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 11, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar
Published: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron KasarPublished: December 11, 2025 at 6:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sarkin Musulmi ya soki shugabannin addinai kan yadda ake boye gaskiya game da matsalar tsaron Najeriya Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya soki shugabannin addinai bisa rashin faɗa wa ’yan Najeriya gaskiya game da halin tsaro da ake fama da shi a ƙasar. Yayin taron shekara-shekara na Majalisar hadin guiwa kan harkokin addinai…

Ci Gaba Da Karatu “Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar” »

Tsaro

Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci
Published: December 10, 2025 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci
Published: December 10, 2025 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin MinistociPublished: December 10, 2025 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tinubu ya kara jaddda umarnin janye ’yan sanda daga gadin manyan mutanea kasar Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba za a sassauta umarnin janye ’yan sanda daga gadin manyan jami’ai ba, yana mai gargadin dukkan ministoci su bi umarnin nan take. Bayanin hakan na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci” »

Tsaro

EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami
Published: December 10, 2025 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami
Published: December 10, 2025 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar MalamiPublished: December 10, 2025 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Antoni Janar kuma ministan shari’ar Najeriya Abubakar Malami, ya shafe kwana na biyu a tsare a hannun Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) bayan kasa cika sharuddan belinsa. Majiyoyi sun ce ana bincikensa kan zarge-zargen laifuka 18, ciki har da hada hadar kuɗi da saba ka’idar aikin ofis, da kuma zargin taimakawa…

Ci Gaba Da Karatu “EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami” »

Tsaro

An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa
Published: December 8, 2025 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa
Published: December 8, 2025 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025
An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar AdamawaPublished: December 8, 2025 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Gwamnatin jihar Adamawa ta ayyana dokar hana fita na sa’o’i 24 a karamar hukumar Lamurde, sakamakon sake barkewar rikici a yankin. Wata sanarwa da mai magana da yawun mataimakin gwamnan jihar Hussaini Hammangabdo, ya fitar a ranar Lahadi ta bayyana cewa an dauki matakin ne bayan sake tashin wata takaddama tsakanin al’ummomin yankin da yammacin…

Ci Gaba Da Karatu “An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa” »

Tsaro

Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s
Published: December 8, 2025 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s
Published: December 8, 2025 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’sPublished: December 8, 2025 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Gwamnatin Najeriya ta samu nasarar ceto yara 100 da aka sace a Makarantar St. Mary’s a jihar Neja. Rahotanni sun tabbatar da cewa, gwamnatin tarayya ta samu  nasarar kubutar da yara 100 da aka sace daga Makarantar St. Mary’s Private Catholic Primary da Secondary School, da ke Papiri cikin ƙaramar hukumar Agwara, Jihar Neja. Yaran,…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s” »

Tsaro

‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar Gombe
Published: December 6, 2025 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 6, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar Gombe
Published: December 6, 2025 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar GombePublished: December 6, 2025 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Gombe ta bayyana cewa ta kama mutum bakwai da ake zargi da hannu a ayyukan masu garkuwa da mutane da kuma satar shanu a fadin jihar. A cewar sanarwar da rundunar ta fitar dauke da sahannun Jami’in hulda da jama’a na rundunar DSP Buhari Abdullah, an kama Abdullahi Ibrahim mai shekaru…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar Gombe” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 29 30 31 Next

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Lauyoyi Sun Gurfanar Da Wani A Kotu Bisa Fasa Korin Kiyashi A Kenya Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Dan Gaddafi A Gidansa Dake Kasar Libya Afrika
  • Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana Labarai
  • Akwai Yiwuwar Iran Da Amurka Su Cimma Matsayar Dakatar Da Shirin Nukiliya Amurka
  • Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf Amurka
  • An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanci Wasanni
  • Kasar Botswana Na Samun Kudaden Shiga Da Lu’ulu’u Labarai
  • Afirka Ta Kudu Ta Bukaci Jakadan Israela Ya Fice Daga Kasar Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.