Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi
Published: March 2, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi
Published: March 2, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar LahadiPublished: March 2, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Isra’ila ta kai wani sabon hari a Tehran da yammacin ranar Lahadi, kuma Iran ta mayar da martani da karin makamai masu linzami, kwana guda bayan kisan Jagoran juyin juya halin Musulunci Ali Khamenei, wanda hakan ya jefa yankin Gabas ta Tsakiya da tattalin arzikin duniya cikin rashin tabbas. Hare-haren na Amurka da Isra’ila da…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi
Published: March 2, 2026 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi
Published: March 2, 2026 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu DhabiPublished: March 2, 2026 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani jirgi mara matuki da ya tarwatse ya lalata wani katafaren ginin a birnin Abu Dhabi dake kusa da ofishin jakadancin Isra’ila da wasu ofisoshin jakadanci na kasa da kasa da dama, lamarin da ya haddasa kananan raunuka ga wata mata da yaronta, kamar yadda ofishin yada labarai na gwamnatin Abu Dhabi ya sanar da…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi” »

Afrika, Labarai, Tsaro

‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
Published: March 1, 2026 at 2:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
Published: March 1, 2026 at 2:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah  KhomeiniPublished: March 1, 2026 at 2:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Muzaharar Allah Wadai Da Amerika Na Kisan Sayyid Ali Hussain Al-Khamna’e A Garin, Gombe dake Arewacin Najeriya. A Yau Bayan gabatar da Addu’oi, ƴan uwa almajiran Sayyid Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky(H) na garin, Gombe, Suka fito ƙwansu da ƙwarkwata domin la’antar ƙasar Amerika da Isra’ela na Kisan Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran Sayyid Ali…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
Published: March 1, 2026 at 11:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
Published: March 1, 2026 at 11:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar BauchiPublished: March 1, 2026 at 11:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A mako mai karewanan al’ummar Gwana Dake Karamar Hukumar Alkaleri a jihar Bauchi Suna Cigaba da tserewa Suna barin muhallensu Sakamakon Hare-Haren ‘yan Bindiga a Yankin. A zantawarsa da GTA Hausa Amurka Ke Magana game da lamarin Wani Mazaunin Garin Maikudi Lamido Futuk da Habib Sambo sun bayyana irin halin firgici da suka Samu Kansu….

Ci Gaba Da Karatu “Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi” »

Afrika, Najeriya, Tsaro

Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu
Published: March 1, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026

Posted on March 1, 2026March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu
Published: March 1, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026
Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna MakomarmuPublished: March 1, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 1, 2026

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky, ya fada a ranar Asabar cewa, zagaye na gaba a zaman shawarwari tsakanin Kasarsa da Rasha da Amurka zai dogara ne “yanayin tsaro a gabas ta tsakiya, da kuma damar daukar matakin difilomasiyya na kwarai.” Shugaba Zelensky yace zai baiwa wakilan kasar a zaman shawarwarin sabbin matakai, ba tare da ya…

Ci Gaba Da Karatu “Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Tsaro

Babban Sakataren MDD Yayi Allah Wadai Da Matakin Soja A Gabas Ta Tsakiya
Published: March 1, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Sakataren MDD Yayi Allah Wadai Da Matakin Soja A Gabas Ta Tsakiya
Published: March 1, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Babban Sakataren MDD Yayi Allah Wadai Da Matakin Soja A Gabas Ta TsakiyaPublished: March 1, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Da yake magana kan matakin soja da Amurka da Isra’ila suka dauka kan Iran, babban sakataren MDD Antonio Gutierrez, yace, “Na yi Allah wadai da fadada matakin soja a gabas ta tsakiya. Amfani da karfin soja da Amurka da Isra’ila suka dauka kan Iran, da martanin da Iran ta mayar a duk fadin yankin, yana…

Ci Gaba Da Karatu “Babban Sakataren MDD Yayi Allah Wadai Da Matakin Soja A Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran
Published: March 1, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran
Published: March 1, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta IranPublished: March 1, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sanar da nadin Mojtaba Khamenei a matsayin sabon Jagoran Juyin Juya Halin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, jin kadan bayan rasuwar tsohon jagoran ƙasar, Ali Khamenei. Sabon jagoran ya gaji muƙamin ne a wani lokaci mai cike da ƙalubale a yankin Gabas ta Tsakiya, inda ake fuskantar takaddama mai tsanani tsakanin Iran da wasu ƙasashe,…

Ci Gaba Da Karatu “Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Ta Rufe Sararin Samaniyar Ta
Published: February 28, 2026 at 12:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Rufe Sararin Samaniyar Ta
Published: February 28, 2026 at 12:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Rufe Sararin Samaniyar TaPublished: February 28, 2026 at 12:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta rufe sararin samaniyar ta har sai an bayar da wata sabuwar sanarwa Iran ta rufe sararin samaniyar ta gaba ɗaya har sai wani sabon umarni, bayan fashe-fashe da dama da suka girgiza babban birnin Tehran da wasu wurare, kamar yadda hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta ƙasar ta bayyana. “Kasar Iran ta…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Rufe Sararin Samaniyar Ta” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar
Published: February 28, 2026 at 3:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar
Published: February 28, 2026 at 3:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A JiharPublished: February 28, 2026 at 3:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya bayyana cewa an sace yara 48 ‘yan asalin jihar masu shekaru tsakanin biyu zuwa biyar, inda ya ce an kai su wasu sassan duniya kamar yadda jaridar The Cable ta rawaito. Inuwa Yahaya ya yi wannan bayani ne yayin ƙaddamar da rabon tallafin Abincin Ramadan a Gombe, inda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Zata Binciki Kasar Iran
Published: February 27, 2026 at 10:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Zata Binciki Kasar Iran
Published: February 27, 2026 at 10:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Zata  Binciki Kasar IranPublished: February 27, 2026 at 10:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar kula da makamashin nukiliya ta Duniya, (wato IAEA), ta gabatar da wani rahoto na sirri, inda ta bukaci Iran da ta barta ta duba duk Wasu wuraren ta na nukiliya, inda tayi nuni da cibiya ta Isfahan, a matsayin wurin da take da bukatar dubawa, domin makamashin Uranium da kusan za’a iya yin bomb…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Zata Binciki Kasar Iran” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 30 31 32 … 45 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda Afrika
  • MDD: Fiye Da Farar Hula Metan 200 Suka Mutu A Sudan Afrika
  • Ana Cigaba Da Yaki Tsakanin Amurka Da Isra’ila Da Kasar Iran Afrika
  • Hawan Sallah Daga Masarautar Kaltungo Nishadi
  • APC Ta Sauya Jerin ‘Yan Takararta Bayan Nazarin Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Fidda Gwani Afrika
  • Gwamnatin Gombe Ta Aza Tubalin Gina Sakatariyar Gundumomin Cigaba (LCDAs) Labarai
  • Akwai Shakku Akan Sanin Wacce Kungiyar Kwallon Kaface Zata Lashe Gasar Kofin Afirka Da Akeyi A Morocco Nishadi
  • Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron Arewa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.