Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

Jirgin Dakon Iskar Gas Daga Rasha Ya Sake Hanya
Published: March 6, 2026 at 10:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Dakon Iskar Gas Daga Rasha Ya Sake Hanya
Published: March 6, 2026 at 10:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jirgin Dakon Iskar Gas Daga Rasha Ya Sake HanyaPublished: March 6, 2026 at 10:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A halinda ake ciki kuma wani jirgin ruwa dauke da iskar Gas daga yankin Arctic na Rasha da aka azawa takunkumi, ya sake hanya daga tekun bahar rum zai bi ta Afirka, sakamakon wani hari da ya kai ga nutsewar wani irin wannan jirgi na dakon iskar gas na Rasha ba nisa daga gabar ruwan…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Dakon Iskar Gas Daga Rasha Ya Sake Hanya” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga Manoma
Published: March 6, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 6, 2026

Posted on March 6, 2026March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga Manoma
Published: March 6, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 6, 2026
Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga ManomaPublished: March 6, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 6, 2026

Manoma a fadin duniya suna fuskantar tsadar taki da mai yayinda yaki da ake yi a gabas ta Tsakiya yake kara tsanani, wadda yasa wasu manoman suka fara gwagwarmayar neman takin, yayinda damina take gabatowa. Wannan yaki ahalin yanzu ya rufe mashigin ruwan Hormuz, wanda yasa kamfanonin harhada taki suka tsaida ayyukan su a yankin,…

Ci Gaba Da Karatu “Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga Manoma” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington
Published: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington
Published: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da WashingtonPublished: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump, ya fada ranar Alhamis cewa, hukumomi a Tehran suna kiran Washington da nufin su kulla yarjejeniya, a dai dai lokacin da jiragen yakin Amurka da Isra’ila suke ci gaba da luguden wuta kan kasar, ya kara da cewa tilas ne a dauki matakai da za su sassauta matsalar jigilar mai. Yana…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa
Published: March 6, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa
Published: March 6, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda SanarwaPublished: March 6, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka da wasu gaggan kasashe, cikin wata sanarwa ta hadin guiwa da suka bayar ranar Alhamis sun bayyana matukar takaicin ganin “ana ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita wuta, har dana baya bayan nan, a gabashin jamhuriyar demokuradiyyar Kwango, daga nan suka yi kira ga dukkan sassa da rikicin ya shafa su sake kudurin kawo…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 6, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 6, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin DuniyaPublished: March 6, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin danyen mai ya tashi a kasuwannin duniya a ranar Alhamis, da kashi 3 cikin dari, inda aka yi cinikin gangar mai akan dala 84 da centi 32 na mai da ake kira Brent, yayinda wadda ake kira West Texas ya tashi kan dala 79 da centi 6 da tsakar ranar jiya agogon Amurka, yayinda…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Kamfanin Mai Mallakar Saudiya Aramco Zai Sanja Hanyar Fitar Da Danyen Mai
Published: March 4, 2026 at 3:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kamfanin Mai Mallakar Saudiya Aramco Zai Sanja Hanyar Fitar Da Danyen Mai
Published: March 4, 2026 at 3:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kamfanin Mai Mallakar Saudiya Aramco Zai Sanja Hanyar Fitar Da Danyen MaiPublished: March 4, 2026 at 3:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin mai na Aramco mallakin gwamnatin Saudiyya na kokarin canza hanyar da yake bi wajen fitar da danyen man fetur zuwa tekun bahar maliya don kaucewa mashigin ruwa na Hormuz a cewar wasu majiyoyi a ranar Talata. Saudiyya da sauran kasashen yankin tekun fasha masu arzikin man fetur sun kasa wucewa da tankunan man su…

Ci Gaba Da Karatu “Kamfanin Mai Mallakar Saudiya Aramco Zai Sanja Hanyar Fitar Da Danyen Mai” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Ana Cigaba Da Yaki Tsakanin Amurka Da Isra’ila Da Kasar Iran
Published: March 4, 2026 at 2:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Yaki Tsakanin Amurka Da Isra’ila Da Kasar Iran
Published: March 4, 2026 at 2:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Cigaba Da Yaki Tsakanin Amurka Da Isra’ila Da Kasar IranPublished: March 4, 2026 at 2:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ana ci gaba da gwabza yaki, tun bayan da Amurka da Isra’ila suka kai wa kasar Iran hari, inda suka kashe shugaban ta Ayatollah Ali Khameni. Isra’ila na ci gaba da kai hari Tehran, babban birnin Iran da kuma Beirut, babban birnin Lebanon, inda itama Iran ta mai da martani wajen kai hare-hare sansanonin sojin…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Yaki Tsakanin Amurka Da Isra’ila Da Kasar Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Dakarun Pakistan Da Afghanistan Sunyi Arrangama
Published: March 4, 2026 at 9:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Pakistan Da Afghanistan Sunyi Arrangama
Published: March 4, 2026 at 9:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Pakistan Da Afghanistan Sunyi ArrangamaPublished: March 4, 2026 at 9:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun Pakistan da Afghanistan sunyi arangama a wurare daban daban kan iyakokin kasashen biyu a ranar talata, har ofishin MDD a Afghanistan yake gargadin cewa an kashe farar hula 42 a Afghanistan a fadan da yanzu ya shiga kwana na shida. Kasashen 2 da suke kudancin Asiya, wadanda ada kawaye ne kamin su zama masu…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Pakistan Da Afghanistan Sunyi Arrangama” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran
Published: March 4, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran
Published: March 4, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin IranPublished: March 4, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata Rasha take gargadin cewa yakin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran, zai haifar da abunda suke kokarin su hana, Moscow tace yakin zai zaburadda Iran da kasashen larabawa makwabtanta su nemi mallakar makaman Nukiliya. Shugaban Amurka Donald Trump, ya ambato burin Iran na kera makaman Nukiliya zaman dalili da ya sa…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa
Published: March 3, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa
Published: March 3, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna FafatawaPublished: March 3, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Pakistan da Afghanistan sun fada ranar Litinin cewa, dakarun su sun auna sansanonin juna daga tsallaken iyakokinsu, yayinda fada tsakanin kasashen biyu ya shiga kwana na biyar, wadda yake nuna rashin zaman lafiya a yankin da tuni yake fama da rikici sakamakon harin da Amurka da Isra’ila suka kai kan Iran, ita kuma Farisa ta…

Ci Gaba Da Karatu “Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 28 29 30 … 45 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Harin Jos Afrika
  • Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal Afrika
  • Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin Najeriya Afrika
  • Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya Afrika
  • Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa Afrika
  • Baitul Malin Amurka Zata Bawa Venezuela Da Cuba Damar Sayar Da Mai Amurka
  • Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A Ekiti Afrika
  • Isra’ila Ta Kai Hari Cibiyar Makamashin Nukiliyar Iran Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.