Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar Filato
Published: May 9, 2026 at 3:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar Filato
Published: May 9, 2026 at 3:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar FilatoPublished: May 9, 2026 at 3:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar wanzar da zaman lafiya ta Operation Enduring Peace ta shirya taro na musamman da masu ruwa da tsaki daga kananan hukumomin Jos ta Gabas, Bassa da Jos ta Arewa a jihar Filato, domin tabbatar da zaman lafiya don gudanar da ayyukan noma a daminar bana cikin lafiya da kwanciyar hankali. Kamandan runduna ta uku…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar Filato” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Dakaru Sun Hallaka ’Yan Ta’adda Masu Yawa – DHQ
Published: May 9, 2026 at 1:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakaru Sun Hallaka ’Yan Ta’adda Masu Yawa – DHQ
Published: May 9, 2026 at 1:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakaru Sun Hallaka ’Yan Ta’adda Masu Yawa – DHQPublished: May 9, 2026 at 1:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar Tsaron Najeriya (DHQ) ta bayyana cewa dakarun kasar nan sun samu nasarar ragargazar dimbin ’yan ta’adda, inda suka kama wasu da dama tare da ceto mutum sama da 50 da aka yi garkuwa da su a fadin kasar nan. Wadannan nasarori sun faru ne a yayin ayyukan kakkaba da sojoji suka gudanar tsakanin ranar…

Ci Gaba Da Karatu “Dakaru Sun Hallaka ’Yan Ta’adda Masu Yawa – DHQ” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Najeriya Da Amurka Sun Karfafa Alakar Tsaro
Published: May 9, 2026 at 12:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Da Amurka Sun Karfafa Alakar Tsaro
Published: May 9, 2026 at 12:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Najeriya Da Amurka Sun Karfafa Alakar TsaroPublished: May 9, 2026 at 12:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen Najeriya da Amurka sun kulla yarjejeniyar kara zurfafa hadin gwiwa a fannin tsaro, yaki da ta’addanci da kuma tabbatar da zaman lafiya a yankin Yammacin Afirka. Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Mai Taimakawa Shugaban Kasa kan Yada Labarai, Bayo Onanuga, ya fitar ranar Asabar, 9 ga watan Mayun 2026. Mai…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Da Amurka Sun Karfafa Alakar Tsaro” »

Afrika, Amurka, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Rundunar Operation Endurance Peace Ta Gano Wajen Kera Makamai A Jihar Filato
Published: May 9, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Operation Endurance Peace Ta Gano Wajen Kera Makamai A Jihar Filato
Published: May 9, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Operation Endurance Peace Ta Gano Wajen Kera Makamai A Jihar FilatoPublished: May 9, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar Operation ENDURING PEACE Ta Bankado Masana’antun Kera Makamai Ba Bisa Ka’ida Ba, Ta Kama Wadanda Ake Zargi a Jihar Filato Captain Chinonso Polycarp Oteh Jami’in Yada Labarai Joint Task Force Operation ENDURING PEACE ya bayyana cewa, Rundunar Quick Response Force ta Operation ENDURING PEACE a ranar Alhamis, 7 ga watan Mayun 2026, ta samu…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Operation Endurance Peace Ta Gano Wajen Kera Makamai A Jihar Filato” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Ana Kokarin Kawo Karshen Matsalar Kashe Matafiya A Filato
Published: May 8, 2026 at 12:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 8, 2026

Posted on May 8, 2026May 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Kokarin Kawo Karshen Matsalar Kashe Matafiya A Filato
Published: May 8, 2026 at 12:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 8, 2026
Ana Kokarin Kawo Karshen Matsalar Kashe Matafiya A FilatoPublished: May 8, 2026 at 12:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: May 8, 2026

Mummunan lamari na kisan mutane da lalata dukiyoyi a jihar Filato ya kasance da matukar damuwa ga al’ummar jihar dake hankoron samun mafita. Rahoton da wani komiti da gwamnatin jihar Filato ta kafa a shekara ta dubu biyu da ishirin da biyar, karkashin shugabancin Janar Nicholas Rogers ya bayyana cewa daga shekara ta dubu biyu…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Kokarin Kawo Karshen Matsalar Kashe Matafiya A Filato” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

‘Yan Sanda A Gombe Sun Jaddada Shirin Yaƙi Da Munanan Dabi’u
Published: May 4, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda A Gombe Sun Jaddada Shirin Yaƙi Da Munanan Dabi’u
Published: May 4, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda A Gombe Sun Jaddada Shirin Yaƙi Da Munanan Dabi’uPublished: May 4, 2026 at 11:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwamishinan ‘Yan Sandan jihar Gombe, CP Umar Ahmed Chuso, ya jaddada shirye-shiryen rundunar ‘yan sanda wajen magance munanan dabi’u a tsakanin matasa a fadin jihar. Kwamishinan ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi a taron hulɗa da al’umma da wayar da kai kan yaƙi da munanan dabi’u ta hanyar aikin ‘yan sanda wanda aka…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda A Gombe Sun Jaddada Shirin Yaƙi Da Munanan Dabi’u” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’adda
Published: May 2, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’adda
Published: May 2, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’addaPublished: May 2, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sojojin saman Nijeriya sun lalata sansanonin ƴan ta’adda a Arewa maso Gabas Rundunar Sojin Sama ta Ƙasa (NAF) ta ƙara kaimi wajen kai hare-hare ta sama kan ‘yan tada kayar baya a yankin Arewa maso Gabas, inda ta aiwatar da jerin hare-hare masu ƙarfi kan sansanonin ‘yan ta’adda a Sambisa da yankunan Tumbuns. A cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’adda” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

‘Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Karyata Kona Gidan Nafiu Bala
Published: April 30, 2026 at 7:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Karyata Kona Gidan Nafiu Bala
Published: April 30, 2026 at 7:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Karyata Kona Gidan Nafiu BalaPublished: April 30, 2026 at 7:59 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Gombe ta bayyana cewa rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta, wanda ke ikirarin cewa an kona gidan Malam Nafiu Bala a Jihar Gombe, ba shi da tushe balle makama. Sanarwar DSP Buhari Abdullahi, ANIPR, ANISMA Jami’in Hulda da Jama’a na ‘Yan Sanda Madadin Kwamishinan ‘Yan Sanda Rundunar ta jaddada cewa…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Karyata Kona Gidan Nafiu Bala” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A Filato
Published: April 29, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A Filato
Published: April 29, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A FilatoPublished: April 29, 2026 at 3:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A wani mataki na fitar da jihar Filato dake Najeriya daga kangin tashe-tashen hankula da suka ƙi ci suka ƙi cinyewa, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugabannin jihar, inda ya ba su umarnin komawa gida su fuskanci juna da zuciya ɗaya domin samar da dawwamamen zaman lafiya. Haka zalika, Gwamnatin Tarayya ta amince…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A Filato” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano
Published: April 27, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano
Published: April 27, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A KanoPublished: April 27, 2026 at 2:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ƴan Daba sun kai farmaki kasuwar siyar da wayoyi ta farm center dake Kano da tsakar rana. Wata majiya a kasuwar ta shaidawa Manema labarai cewa, ƴan daban, wadanda ake zargin sun halarci taron siyasa na dan takarar Sanata a Kano ta Tsakiya, A.A Zaura, sun farmaki wajen siyar da wayar na Yoyo Plaza…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 7 8 9 … 45 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Anyi Rashin Mutane Da Yawa Yayinda Bom Ya Fashe Ana Sallar Magariba Maiduguri Labarai
  • NEDC Ta Karyata Bada Tallafin Karatun MSc Da Ke Yawo A Kafafen Sadarwa Afrika
  • Trump Ya Yi Gargadi Kan Shirin Cire Shugaban FIFA Infantino Wasanni
  • Amurka Na Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta Alkawali Afrika
  • ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro Afrika
  • ’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A Kogi Afrika
  • Ƙarin Albashi Zai Fara Aiki Ga Sojojin Najeriya Daga Satumba Afrika
  • Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.