Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Dubban ‘Yan Gudun Hijira Sun Halaka
Published: January 27, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta MDD tace ana fargabar daruruwan ‘yan gudun hijira ne suka halaka, ko ba’a San inda suke ba, sakamakon nutsewar wasu jirage a tekun Meditarrenean, a cikin kwanaki 10 da suka wuce dalilin mummunar yanayi cikin teku, kamar yadda hukumar ta fada ranar Litinin.

“Sai dai tayiwu adadin wadanda suka halaka ya haura haka, wadda yake kara nuni da cewa wannan hanyar itace mafi hadari a duk fadin duniya da ‘yan gudun hijira suke bi, inji hukumar ta MDD.

Yara tagwaye ‘yan mata biyu suna daga cikin wadanda aka tabbatar da mutuwar su a Lampedusa a Italiya, bayan wani kokarin ceto kan wani jirgin ruwa da ya taso daga Tunisia. Sanyi ne ya kashe ‘yaran tare da wani mutum, kamar yadda uwar ‘yaran daga kasar Guinea wacce ta tsira, ta fada, inji hukumar ta MDD.

Amurka

Post navigation

Previous Post: Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar Gas
Next Post: Shugaba Trump Da Gwamnan Minnesota Zasu Sassautawa Bakin Haure

Karin Labarai Masu Alaka

Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar Amurka
Shirin Kwace Iyakar Greenland Da Shugaba Trump Yakeyi Yabawa Kasashen Turai Mamaki Amurka
Shugaba Donald Trump Yabada Umarnin Hana Jiragen Dakon Mai Shiga Venezuela Amurka
Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi Amurka
Tsananin Sanyi Ya Kashe Mutane 38 A Amurka Amurka
Sabon Ma’aikacin Tsaro Ne Ya Kashe Amurkawa Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza
  • Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana
  • Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine
  • Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani
  • Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.22.2025 Rediyo
  • Shugaba Donald Trump Ya Nada Shugaban Bankin Tarayya Amurka
  • Kasar Netherland Ta Mayarwa Masar Mutum Mutumin Tarihi Afrika
  • Hukumomin Kasar China Suna Goyon Bayan Somaliya Labarai
  • Domin Inganta Tsaro Najeriya Ta Sayi Jiragen Yaki A Kasar Italiya Tsaro
  • Kasar Aljeriya Ta Soke Yarjejeniyar Jirgin Sama Tsakaninta Da Daular Larabawa Labarai
  • SERVICOM, ATBUTH Ta Cafke Wani Da Ake Zargin Dan Damfara Ne Labarai
  • Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.