Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Guguwa Mai Karfi Ta Raunata Dubban Mutane A Madagascar
Published: February 16, 2026 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iskar guguwa mai karfi da aka yiwa lakabi da Gezani a kasar Madagascar ta yi sanadiyyar rayukan mutane 59, a makon da ya gabata, a cewar ofishin hukumar bada agajin gaggawa na kasar a yau Litinin.

Guguwar ta kuma sa mutane 16,428 sun rasa matsugunin su, mutane 804 sun samu raunuka yayin da kuma wasu mutane 15 suka bace. hukumar ta ce iftila’in guguwar ya Shafi mutane 423,986.

Guguwar da ake wa lakabi da Gezani dai ta far ma kasar ne, kwanaki 10 kacal bayan da wata guguwar da akai wa lakabi da Fytia ta yi sanadiyyar rayukan mutane 14, ta kuma sa fiye da mutane 31,000 suka rasa matsugunin su a cewar ofishin Majalisar Dinkin Duniya mai kula da agajin gaggawa.

Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya
Next Post: Rundunar Sojin Najeriya Ta Dakile Harin ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno

Karin Labarai Masu Alaka

Somaliya: Ba Za Mu Dauki Wulakancin Donald Trump Ba! Sauran Duniya
An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya Labarai
Majalisar Tarayya Ta Amince Da Gyara Dokar Kasafin Kudi Labarai
Shugaba Trump Yace Amurka Ce Zata Rika Gudanar Da Harkokin Kasar Venezuela Amurka
Donald Trump Yace Basu Cimma Matsaya Da Benjamin Natanyahu Ba Afrika
Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Trump Yace Amurka Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Akan ‘Yan Ta’adda A Najeriya Amurka
  • An Saka Dokar Hana Fita A Jos Ta Arewa Afrika
  • Alaka Na Cigaba Da Kamari Tsakanin Rwanda Da Barundi Labarai
  • Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi Afrika
  • Amurka Da Iran Zasu Tattauna A Kasar Oman Amurka
  • ‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Tana Cigaba Da Kare Jami’in Da Ya Kashe Ba Amurke Amurka
  • Harin Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Kakakin ‘Yan Tawayen M23 Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.