Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnatin Jihar Neja Ta Soke Lasisin Mallakar Wasu Manyan Filaye A Jihar
Published: March 4, 2026 at 7:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Awani taron manema labarai a Minna Kwamishinan Ma’aikatar Kasa da safiyo na Jihar Barista Bello Muhammad Agwara yace wadanda aka soke lasisin nasu sun kasa cika ka’idojin da Gwamnatin Jihar ta basu na bunkasa filayen cikan wa,adin da aka dibar masu,

Wadan nan filaye guda 20 dai Akwai kimanin yawan hekta ko kadada kimanin 40,000 a cikinsu wasu daga cikinsu Manyan gonaki ne na wasu kamfanoni a Najeriyar.

Barista Bello Agwara yace Gwamnati na Bukatar masu Bunkasa Jihar ne ta hanyar Samar da kamfanoni da filayen da Gwamnati ta Basu.

Samun takardar Mallakar fili daga Gwamnati abu ne mai matukar Daukar lokaci a tsarin Hukumomin Najeriya Amma a yanzu Gwamnatin Jihar Neja tace ta bude kofa ga duk Wani Mai Bukatar lasisin cikin karamin lokaci a Jihar Neja kamar yadda Kwamishinan yayi Karin bayani.

Jihar Nejan Mai iyaka da Abuja Fadar Gwamnatin Najeriya na shirin samar da filayen domin samar da Masana,antu a Manyan birane na Jihar a ciki harda Yankin suleja Lamarin da Masana tattalin Arziki sukace zai taimaka wajan janyo Hankalin masu zuba jari daga sassan duniya.

Wakilin GTA Hausa Amurka Ke Magana a Jihar Nejan Najeriya Mustapha Nasiru Batsari Yana dauke da cikekken rahoton

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/03/SOKE-TAKARDAR-FILI-4-3-2026.mp3
Labarai

Post navigation

Previous Post: Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan Majalisa
Next Post: Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar

Karin Labarai Masu Alaka

Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Zata Binciki Kasar Iran Afrika
Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo Labarai
‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya Labarai
Ministan Yaɗa Labarai: Ceto Daliban Neja An Samu Natsuwa A Kasa Labarai
Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Fabrairu Labarai
Shugaba Trump Ya Amince Da Tsawaita Cinikayya Tsakanin Amurka Da Kasashen Afirka Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Ko Arsenal Zata Iya Lashe Gasar Firimiya lig Na Bana
  • Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man Jirage
  • Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar Congo
  • Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar
  • Gwamnatin Jihar Neja Ta Soke Lasisin Mallakar Wasu Manyan Filaye A Jihar

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai Amurka
  • An Kama Maharan Bom Din Maiduguri Tsaro
  • Shugaba Tinubu Ya Ayyana Dokar-Ta-Baci A Fannin Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NAHCON Tafara Shirye-Shiryen Aikin Hajjin 2026 Najeriya
  • Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya Najeriya
  • An Hana Yada Rahotannin Siyasa A Kasar Uganda Tsaro
  • Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.