Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Hukumar Ƴan Sanda Ta Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a Gombe
Published: December 17, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƴansanda Sun Musanta Zargin Kashe Ɗan Achaba a Gombe

Rundunar ƴansandan jahar Gombe a Najeriya ta ce babu wanda jami’an ta suka kàshe kamar yadda ake yaɗawa a kafafan sada zumunta da safiyar Laraba.

Kakakin rundunar ƴansandan jhar, DSP Buhari Abdullahi, yace ɗan Achaban da ake zargi wani ɗansanda ya kashe sunansa Haruna Muhammad kuma tuni aka yi masa jinyar raunin da ya ji sakamakon faɗuwa da ya yi a mashin lokacin da ƴansanda suka yi ƙoƙarin kamashi saboda ya ɗau mutum 2 a Babur.

Shima shugaban ƙungiyar ƴan Achaba ta jahar Gombe, Kabiru Jafaru, ya shaida wa Manema labarai cewa ɗan achaban yananan cikin ƙoshin lafiya, kuma tuni aka soma yaɗa bidiyon da ya yi jawabi da kan shi.

Hukumar ƴansanda ta roƙi jama’a su guji yaɗa labaran ƙarya, tare da shirin hukunta duk wani jami’in ta da ta samu da cin zarafin wani ko keta dokokin aiki sa

Tsaro

Post navigation

Previous Post: Shugaba Donald Trump Yabada Umarnin Hana Jiragen Dakon Mai Shiga Venezuela
Next Post: Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode Island

Karin Labarai Masu Alaka

Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya Afrika
Shugaban Kasar Tunisiya Ya Tsawaita Dokar Da Baci A Kasar Labarai
‘Yan Sandan Najeriya Sunyi Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda A Katsina Afrika
Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri Afrika
Kenya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kasar Rasha Afrika
Iran Tabada Tabbacin Cigaba Da Rufe Mashigar Hormuz Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Dan Hamayya Ya Amince Da Faduwa A Zaben Kasar Benin
  • Zabebben Shugaban Hungary Yace Zaidawo Da Tsarin Dimokraɗiyya
  • Papa Roma Leo Yace Zai Cigaba Da Sukan Yake Yake
  • Kawayen Amurka Bazasu Shiga Matakin Shugaba Trump Ba
  • Dakarun Tsaron Ruwan Amurka Sunfara Killace Hanyoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yau Lahadi Ake Gudanar Da Zabe A Kasar Myanmar Labarai
  • Jami’an Tsaro A Jihar Borno Sun Kama ‘Yan Bindiga Labarai
  • An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba Afrika
  • Farashin Danyen Mai Da Iskar Gas Ya Tashi Afrika
  • An Maka Wasu Jami’an Immigration A Kotu Bisa Zargin Rashin Da’a A Birtaniya Labarai
  • Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Sojoji Sun Murkushe ‘Yan Bindiga A Jihar Sakkwato Labarai
  • Rikici Ya Lafa A Kasar Iran Bayan Daukar Matakai Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.