Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’i Afrika
  • ’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A Kogi Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Al’umma Su Kiyaye Doka Yayin Bikin Takutaha Afrika
  • RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH Afrika
  • Rundunar ’Yan Sandan Bauchi Ta Kama Dattijo Kan Zargin Cin Zarafin Yarinya ’Yar Shekara 8 Afrika

Lawanti Ya Ƙara Wa Gombe Daraja A Fannin Aikin Jarida – NUJ
Published: September 1, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen jihar Gombe dake arewa maso Gabashin Najeriya ta taya Dr. Kabiru Danladi Lawanti murnar naɗinsa a matsayin Editor-at-Large na Media Trust.

NUJ Gombe ta bayyana naɗin a matsayin abin alfahari da kuma karramawa ga Lawanti, tare da bayyana shi a matsayin ƙwararren ɗan jarida mai dogon tarihi wajen gudanar da aikin jarida cikin kwarewa da kishin ƙasa.

Ƙungiyar ta ce naɗin ya nuna irin ƙwarewa da gogewar da Lawanti ya samu a fannin kafafen yaɗa labarai, tare da fatan cewa zai yi amfani da sabon matsayinsa wajen ƙara bunƙasa aikin jarida da inganta harkokin yaɗa labarai a Najeriya.

NUJ Gombe ta kuma yi masa fatan samun nasara a sabon matsayinsa, tare da ƙarfafa gwiwarsa wajen ci gaba da bayar da gudunmawa ga ci gaban aikin jarida da al’umma.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Post navigation

Previous Post: SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’i

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye Mukaminsa Labarai
Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku Labarai
Shugaban Kasar Uganda Yana Kokarin Mayar Da Mulkin Kasar Na Gado Labarai
An Gargadi Kasar Canada Game Da Tura Sojoji Lebanon Afrika
Sakataren Kungiyar NATO Yayi Magana Da Hukumomin Kasashe Afrika
Kungiyoyin Mata A Jihar Filato Sunyi Gangamin Samun Jagorancin Siyasa Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Lawanti Ya Ƙara Wa Gombe Daraja A Fannin Aikin Jarida – NUJ
  • SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’i
  • ’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A Kogi
  • Rundunar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Al’umma Su Kiyaye Doka Yayin Bikin Takutaha
  • RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Baba Buhari Yayi Zargin Ansaka Masa Na’urar Tsaro Labarai
  • Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen Hula Labarai
  • ‘Yan Jaridar Gidan Gwamnatin Bauchi Sun Kammala Taron Horo Kan Fasahar Sadarwar Zamani Afrika
  • Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen Duniya Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Ta Jadda Da Aniyar Rage Radadin Talauci Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Jikkata Mutane A Arewacin Kasar Benin Afrika
  • Jaura Ta Bayyana A Wasu Jihohin Amurka Labarai
  • Sojin Israela Sunkai Hari Kan Falatsinawa Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.