Tsarin Haraji Mai Cike Da Ayoyin Tambaya Na Shirin Fara Aiki
A Najeriya batun kwaskwarimar dokar haraji da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kudiri aniyar yi ne ke ci gaba da daukar hankalin ‘yan kasar. A tsarin sabuwar dokar dai akwai batun kara yawan kudin da za’a cire a cikin asusun ajiya na Banki ga kowane dan kasar, lamarin da masana tattalin arziki sukace tabbas da…
Ci Gaba Da Karatu “Tsarin Haraji Mai Cike Da Ayoyin Tambaya Na Shirin Fara Aiki” »

