Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shirin Ga Fili GA Doki
Published: January 26, 2026 at 12:17 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: January 26, 2026

Masu sauraron GTA Hausa Amurka ke Magana, barkanmu da dawowa sabon shirin Ga Fili Ga Doki da ke kawo muhawara tsakanin masu hamayya da juna kan siyasa da muhimman lamuran rayuwa. A shirin da ya gabata mun shiga jam’iyyar APC mai mulki da sabuwar lemar adawa jam’iyyar ADC. Shin wane shiri jam’iyyun biyu ke yi don babban zaben 2027.

Duk da ADC na cewa sauya shekar wasu gwamnoni daga adawa zuwa APC ba wani tasirin da zai yi a babban zaben, amma ficewa daga NNPP da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya yi ya kawo muhawara mai yawa. Yayin da a ke karfafa zai shiga APC ne, za a jira a ga yadda maigidansa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso zai yi kan lamarin shin da hannunsa a ciki ko matsayarsa na nan ta kin bin kowane bangare kamar yadda ya ambata a baya.

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/01/GA-FILI-GA-DOKI-EP-11-26-01-2026.mp3
Shirye-Shirye

Post navigation

Previous Post: Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC
Next Post: Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi

Karin Labarai Masu Alaka

Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
Muhawara Mai Zafi Tsakanin APC da ADC Shirye-Shirye
Shirin Manuniya Kashi Na Daya, Yau Juma’a 11.21.25 Shirye-Shirye
Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026 Shirye-Shirye
Jam’iyyar PDP Na Kara Tsunduma Cikin Mawuyacin Hali Shirye-Shirye

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Bola Ahmed Tinubu Ya Soke Bashin Da Gwamnati Take Bin NNPC Najeriya
  • Majalisa Ta Sanya Baki Akan Rikici Tsakanin Dangote Da Hukumar Albarkatun Mai Najeriya
  • Shugaban Amurka Yace Zayyi Wahala A Cimma Yarjejeniya Tsakanin Isra’ila, Amurka Da Iran Amurka
  • Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya Afrika
  • Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku Labarai
  • Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa Najeriya
  • Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin Kasar Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.