Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Senegal Yaki Amincewa Da Hukuncin CFA
Published: March 27, 2026 at 8:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Alhamis, shugaban hukumar kwallon kafa ta Senegal Abdoulaye Fall, ya dau alwashin yaki da hukuncin da hukumar kwallon Afirka wato CAF ta Yanke na kwace kofin cin gasar kwallon Afirka daga kasar. Yace a hukumar kwallon kafa ta Senegal bazata yadda ta fadi ba a wannan handama da babakere da aka yi mata, zata dau damarar yaki a hukumce.

Hukumar kwallon kafa ta Senegal ta daukaka kara zuwa kotun sulhu ta wasanni, wato CAS, a ranar Laraba don kalubalantar hukuncin da CAF ta yanke, inda ta bawa kasar Morocco ci da maki 3, ita kuma Senegal ba ko daya.

Lauyoyi sun yi gargadin cewa wannan hukunci zai iya sauya duniyar kwallon kafa, kuma zai kassara tsarin cewa hukuncin alkalin wasa shine hukunci na karshe. Sun ce idan hukumar CAF ta yanke hukuncin kwace kofi daga Senegal, watakila kotuna ne zasu yanke wanda zai ci kwallon kafa na duniya nan gaba, maimakon alkalan wasa a filin kwallo.

Afrika, Labarai, Wasanni

Post navigation

Previous Post: Majalisar Dinkin Duniya Ta Amince Da Kudurin Kasar Ghana
Next Post: Shugaba Trump Yace Zai Dakatar Da Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran

Karin Labarai Masu Alaka

‘Yan Bindiga Sun Kashe Dan Gaddafi A Gidansa Dake Kasar Libya Afrika
An Gudanar Da Idin Karamar Sallah A Birnin Niamey Labarai
An Kaddamar Da Rigakafin Cutar HIV AIDS A Kasar Zimbabwe Kimiya
Ukraine Zata Sayi Iskar Gas Daga Mozambique Afrika
Trump: Isra’ila Ta Daina Kai Hari Ga Duk Cibiyar Iskar Gas Afrika
Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman Kasar Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha Amurka
  • Ana Tuhumar Dan Shugaba Robert Magabe Da Kisan Kai Afrika
  • Sanyin Hunturu Yayi Ajalin ‘Yan Cirani A Morocco Afrika
  • Masana: ‘Yancin Kasashen Afrika A Rubuce Yake Ba A Zahirance Ba Najeriya
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade Kimiya
  • Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba Mata Labarai
  • Gwamnatin Sham Tace Harin Kurdawa Ya Hallaka Sojojin Kasar Afrika
  • Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A Kurkuku Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.