Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Ukraine
Published: January 23, 2026 at 2:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya fara shawarwari da wakilai ko jakadun Amurka uku a daren Alhamis da nufin kawo karshen yakin da kasar take yi da Ukraine, kamar yadda fadar Kremlin ta bayyana.

Wakilin Amurka na musamman Steve Whitkoff, da Jared Kushner surkin shugaba Trump, da Josh Gruenbaum, wanda bada dadewa ba shugaba Trump ya nada a zaman sabon mai bashi shawara a kwamitin wanzar da zaman lafiya da shugaba Trump ya kafa da burin kawo karshen fitintinu a duniya.

Shugaba Putin ya karbi bakuncin jami’an na Amurka jim kadan kamin karfe 12 na dare agogon Moscow, bayan da shugaba Trump yace an kusa cimma yarjejeniyar kawo karshen yakin, shi kuma Steve Whitkoff yace yanzu abu daya ne har yanzu ba’a warware ba a shawarwarin da ake yi na kawo karshen yakin.

Ahalinda ake ciki kuma, dakarun Rasha sun kaddamar da wani hari kan wasu kauyuka biyu a Ukraine, mutum daya ya halaka, wasu 20 kuma suka jikkata.

Amurka

Post navigation

Previous Post: Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A Sudan
Next Post: Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald Trump

Karin Labarai Masu Alaka

Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi Amurka
Gwamnatin Trump Ta Karawa Iran Wasu Takunkumai Amurka
Kakakin Majalisar Kasar Amurka Yana Tsaka Mai Wuya Game Da Kasafin Kudi Amurka
Gwamnatin Amurka Da Najeriya Sunyi Hadakar Inganta Asibiticin Kiristoci Amurka
‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Amurka Amurka
Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Muna Kokarin Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Gombe – Uwargidan Gwamna
  • Majalisar Dattawar Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Intanet
  • Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado
  • Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia
  • Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba Mata

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Harin Bom Din Maiduguri Ya Kashe Mutane Biyar Ya Raunata Fiye Da Talatin Najeriya
  • Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da Kwazo Amurka
  • Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano Labarai
  • Farashin Mai A Kasuwannin Duniya Yayi ƙasa Kadan Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia Afrika
  • Afirka Ta Kudu Ta Bukaci Jakadan Israela Ya Fice Daga Kasar Afrika
  • Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana Amurka
  • Hatsarin Mota Yayi Ajalin Mutum 7 A Gombe Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.