Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno
Published: January 31, 2026 at 7:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Najeriya akalla mutane 25 ne aka kashe sakamakon wani harin da ‘yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram suka kai kan wani gari, a arewa maso gabashin kasar kamar yadda ‘yan uwan wadanda harin ya rutsa da su suka fada.

Wadanda suka halaka a harin leburori ne wadanda suka yi balaguro zuwa Sabon Gari a jihar Borno domin aiki a wani wuri da ake gine gine, sai ‘yan bindiga suka kutsa cikin gari ranar Alhams suka bude wuta, kamar yadda ‘yan uwan wadanda harin ya rutsa da su, Hassan Usman, da Auwal Isa suka fada.

Dan majalisar dattawan Najeriya mai wakiltar ‘yankin, Senata Ali Ndume, yace ya kadu, kuma yayi bakin cikin kashe mutane a yankin da yake wakilta.

Idan masu sauraro zasu iya tunawa a wani hari na daban da mayakan saka kai a ranar Alhamis a Sabon Garin, sun kashe sojoji kasar 9, da dakarun JTF 2, lokacin da suka farwa wani sansanin sojoji da asubahi, wasu 16 suka jikkata.

Jihar Borno, inda mayakan Boko Haram da reshen ISIS da aka fi sani da ISWAP suka zafafa kaihare hare kan jerin gwanonin sojoji da farar hula, har yanzu nanne cibiyar tada kayar bayan da mayakan suke yi na tsawon shekara 17 yanzu.

Labarai, Najeriya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Kotun Amurka Tana Tuhumar Wani Dan Jarida
Next Post: An Bude Kamfanin Sarrafa Ma’adanai A Kasar Mozambique

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama Amurka
Jihar Kano Tayi Rashin ‘Yan Majalisu Biyu Najeriya
Kamfanonin Jiragen Sama Suna Fama Da Karin Farashin Mai Labarai
An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami Afrika
Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka Amurka
‘Yan Jarida Sunyi Mummunan Hatsari A Bauchi Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Jihar Yobe: Ana Cin Zarafin Fursunoni A Gidan Gyaran Halin Potiskum Tsaro
  • CAF Ta Hukunta Samuel Eto’o AFCON 2025 Labarai
  • Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Guterres: Babban Kuskure Ne Yadda Isra’ila Ta Kai Farmaki A Gaza Labarai
  • Afirka Ta Kudu Tace Bazata Yanke Alaka Da Iran Ba Afrika
  • Ahmed Musa, Yayi Ritaya A ƙwallon ƙasa Da ƙasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Afrika
  • China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.