Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar
Published: January 27, 2026 at 9:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Madugun aikin korar bakin haure a gwamnatin shugaba Donald Trump, ranar talata ya gana da gwamnan jihar Minnesota Tim Watz, bayan da ya karbi jagorancin Gudanar da shirin korar ‘yan gudun hijira ko bakin haure na babu kama hannun yaro a birnin Minneapolis, yayin da fadar White House take kokarin sassauta irin bacin rai da Amurkawa a duk fadin kasar suka nuna, bayan da jami’an hukumar shige da fice suka kashe ba Amurke na biyu cikin watan nan a birnin na Minneapolis.

A cikin wata sanarwa da tashar talabijin din CNN ta ruwaito, gwamna Waltz yace jihar ta bayyana wa Homan muradun ta da suka hada da gudanar da bincike babu son rai kan kisan mutanen nan biyu, da kuma rage jami’an aikin shige da fice su dubu uku da gwamnatin tarayya ta tura zuwa birnin na Minneapolis. Sanarwar tace, Homan da Waltz sun amince zasu ci gaba da aiki tare domin cimma wannan buri.

Matakin gwamnatin Trump na tura Homan ya maye babban jami’in aiki shige da fice Gregory Bovino, ya biyo bayan damuwar da mukarraban shugaban na Amurka suka nuna cewa kashe Alex Pretti dan shekaru 37 da haifuwa yana iya gurgunta shirin gwamnatinsa kan bakin haure.

Amurka

Post navigation

Previous Post: Kasar Spain Zata Bada Diyya Ga Iyalen Wadanda Da Suka Rasu A Hatsarin Jirgin Kasa
Next Post: Gwamnatin Tinubu Zata Gyara Hanyar Akwanga Zuwa Jos

Karin Labarai Masu Alaka

Matsayar Iran Na Kera Makamin Nuclear Bazai Sanja Ba Afrika
Kotun Amurka Ta Soke Harajin Fito Da Shugaba Trump Ya Kakabawa Kayan Kasashen Waje Amurka
Farmakin Da Aka Kai Makarantar Mata A Iran Yayi Ajalin Yara Da Dama Afrika
Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait Afrika
Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar Amurka
Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin Yunwa Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Rundunar Sojin Iran Tace Harin Amurka Ya Kashe Musu Sama Da Mutane Dari Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Najeriya
  • Suvr Jahun: Ya Kamata Obasanjo Ya Bar Al’umar Ƙasa Su Fito Da Wadda Suke So 2027 Najeriya
  • Dan Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Atiku Abubakar Ya Shiga Jam’iyyar APC Siyasa
  • Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait Afrika
  • Jihar Ekiti Ta Aiwatar Da Dokar Haraji Najeriya
  • Iran Ta Karyata Tattaunawa Da Washington Afrika
  • Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.