Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Amurka Ta Kakaba Takunkumi Ga Kwamandojin Yakin Kasar Sudan
Published: February 20, 2026 at 12:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Alhamis, Amurka ta aza takunkumi kan kwamandoji 3 na dakarun wucin gadi a Sudan da aka fi sani da lakabin RSF a takaice, saboda rawar da suka taka kan kawanya ko zobe da suka yi wa birnin al-Fashir na tsawon shekara daya da rabi, daga bisani suka kama birnin, tana zargin su da kashe kashe masu yawan gaske.

A cikin sanarwa da Baitul Malin Amurka ta bayar Tace an aza takunkumin, ta zargi mayakan na RSF da kisan kare dangi, cin zarafin mutane, da kuma tursasa mata da lalata, a zamanin da suka yi wa birnin al-Fashir kawanya kamin daga bisani su kama birnin cikin watan oktoban bara.

Ma’aikatar kudin na Amurka ta zargi ‘yan tawayen da boye shaidar munanan ayyukan halaka rayuka da suka yi ta wajen binne binne da kuma kone kone na dubban gawarwaki.

“Amurka tana kira ga mayakan RSF su amince da tsagaita wuta na jinkai ba tare da wani bata lokaci ba. Ba zamu lamunta da ci gaba da ruruta tarzoma ba, da kashe kashen rayuka maras ma’ana a Sudan,” ministan kudin Amurka Scott Bessent ya fada a cikin sanarwar.

Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Lakurawa Sun Kashe A Ƙalla A Mutane 34 A Jihar Kebbi
Next Post: Amurka Zata Bada Gudumawar Kudi Dala Bilyan 10 Ga Ayyukan Kwamitin Wanzar Da Zaman Lafiyan

Karin Labarai Masu Alaka

Ukraine Zata Sayi Iskar Gas Daga Mozambique Afrika
Iran Ta Rufe Sararin Samaniyar Ta Labarai
Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi Afrika
Isra’ila Zata Mamaye Lebanon Labarai
Kawayen Amurka Bazasu Shiga Matakin Shugaba Trump Ba Amurka
Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Fitaccen Dan Jarida a Sokoto Surajo Dalhatu Sifawa Ya Rasu Najeriya
  • ‘Yan-Ta’adda Sun Kara Sace Mutane A Jihar Naija! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Tasakawa Sojin Rwanda Takunkumi Afrika
  • Isra’ila Ta Zantar Da Hukuncin Kisa Ga Masu Kai Hare Hare Labarai
  • Shugaba Yoweri Musevini Ya Zamo Shugaban Uganda Na 7 Yana Da Shekaru 81 Kuma Ya Shafe Shekaru 50 A Mulki Labarai
  • Majalisar Dokokin Filato Ta Kare Kudirin Alawus Ga Tsofaffin ‘Yan Majalisa Afrika
  • Rundunar Operation Endurance Peace Ta Gano Wajen Kera Makamai A Jihar Filato Afrika
  • Burkina Faso Ta Sako ‘Yan Najeriya 11 Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.