Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai Afrika
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Afrika
  • Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe Afrika
  • Sojin Najeriya Da Amurka Sun Hallaka Jagoran ISIS Afrika
  • Hukumar ‘Yan Sanda Tayi Yarjejeniya Da ‘Yan Takara A Gombe Afrika

Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa
Published: March 24, 2026 at 6:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Najeriya zata iya kara mai da take hakowa da ganga dubu dari a kowace rana, na watanni masu zuwa, inji shugaban kamfaniin mai na Najeriya NNPC Bashir Bayo Ojulari.

Najeriya tana hako danyen mai ganga milyan daya da dubu dari shida zuwa dari bakwai ako wace rana a bara, yanzu tana hankoron ta kai ganga milyan daya da dubu dari takwas ako wace rana, kamar yadda Bayo ya gayawa kamfanin dillancin labarai na Reuters a gefen babban taron masu ruwa da tsaki a bangaren makamashi da ake yi a jahar Texas, lokacin da yake amsa tambayar ko Najeriya zata iya cike gibin da yakin hadin guiwar Amurka da Isra’ila kan Iran suka haifar na karancin mai.

Da yake amsa tambayoyi a zauren taron Mr. Ojulari yace kamfanin NNPC ya gudanar da cikakken bincike game da harkokin kamfanin a bara, yanzu ya fara aiawatar da suye sauyen da ake bukata.

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Post navigation

Previous Post: Bahrain Ta Gabatar Da Kudurin Sulhu Ga MDD
Next Post: Ukraine Zata Sayi Iskar Gas Daga Mozambique

Karin Labarai Masu Alaka

Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya Afrika
Za A Cigaba Da Tattaunawa Domin Kawo Karshen Yakin Gabas Ta Tsakiya Amurka
Dillalan Mai Suna Fuskantar Karancin Mai Sakamakon Yakin Amurka Da Iran Afrika
Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya Amurka
Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka Afrika
Gwamnatin Bauchi: Ba Zamu Bude Makarantu Ba Sai 2026 Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari
  • Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe
  • Sojin Najeriya Da Amurka Sun Hallaka Jagoran ISIS
  • Hukumar ‘Yan Sanda Tayi Yarjejeniya Da ‘Yan Takara A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ambaliyar Ruwa Yayi Ajalin Mutane A Nairobi Afrika
  • Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar Makamashi Afrika
  • Mizanin Tattalin Arzikin Najeriya Na 2024 Ya Karu Da Kashi 3.84% Labarai
  • Talauci Ya Ragu A Tsakanin Al’ummar Jihar Jigawa Siyasa
  • Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan Karafa Afrika
  • An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin Masar Afrika
  • Gwamna Zulum: Ya Bukaci Sojoji Su Cigaba Da Yakar Boko Haram Da ISWAP Labarai
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.15.2025 Rediyo
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.