Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC
Published: April 26, 2026 at 6:32 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Ga Fili Ga Doki

Masu sauraron GTA Hausa Amurka ke magana barkanmu da dawowa sabon shirin Ga Fili Ga Doki da ke kawo zazzafar muhawar kan siyasa da lamuran yau da kullum tsakanin bangarori da ke hamayya da juna.

Bayan gudanar da babban taro na kasa na tabbatar da shugabancin David Mark, babbar gamayyar ‘yan adawa ta ADC na zuba ido kan kotu don samun maslahar dambarwar shugabanci da ta sa hukumar zabe janye sunayen bangarori biyu da ke da’awar zama sahihai ga jagorancin jam’iyya.

Jigon gamayyar Adamu Hassan Bunun Kashere na nuna kwarin guiwar samun nasara da ma ADC za ta shiga babban zaben 2027.

Wannan shi ne shirin karshe na muhawara tsakanin mataimakin shugaban APC na Arewa maso yamma Garba Datti Muhammad da jami’in ofishin ketare na ADC Maigari Bello Kasimu.

Sabon shirin zai shiga zazzafar muhawara tsakanin Barista Ismaeel Ahmad na APC da Yau Sarkin Bindigar Daura na ADC.

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/04/GA-FILI-GA-DOKI-EP-23.mp3
Najeriya, Shirye-Shirye, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi
Next Post: NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai

Karin Labarai Masu Alaka

‘Yan Sandan Gombe Sun Yi Taron Gaggawa Da Jam’iyyun Siyasa Da INEC Kan Tsaro Labarai
PDP Zata Karbi Mulki 2027 Inji Shugabannin Jam’iyar Siyasa
Builder Mahmood Yusuf Ya Tallafa Wa Mata Da Matasa Afrika
‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
Magoya Bayan Obi Sun Yi Tutsu Gabanin Zaben 2027 Siyasa
GoHealth Ta Buɗe Sabon Babin Kula Da Lafiya Ta Hanyar Fasaha Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ƙungiyoyin Premier 17 Za Su Rasa ‘Yan Wasa 40 saboda Gasar AFCON 2025, Wasanni
  • Shari’ar Ta’addanci: Manyan Jagororin Ansaru Biyu Sun Amsa Laifi A Abuja Afrika
  • Gwamnatin Kano: Zamu Kara Daukar Malamai Domin Inganta Ilimi Najeriya
  • Sojojin Najeriya Sun Kwato Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Najeriya
  • Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya Najeriya
  • Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro Tsaro
  • Amurka Da Kasashen Yamma Suna Cigaba Da Kai Ruwa Rana Akan Nukiliyar Iran Afrika
  • Allah Ya Yiwa Shahararren Dan Jarida Saleh Shehu Ashaka Rasuwa Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.