Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Lawanti Ya Ƙara Wa Gombe Daraja A Fannin Aikin Jarida – NUJ Afrika
  • SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’i Afrika
  • ’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A Kogi Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Al’umma Su Kiyaye Doka Yayin Bikin Takutaha Afrika
  • RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH Afrika

Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta Cyprus
Published: August 29, 2026 at 9:00 PM | By: Bala Hassan

Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta Cyprus

Dan wasan tsakiya na Super Eagles, Kelechi Nwakali, na dab da ci gaba da taka leda a kasar Cyprus bayan ya rabu da kungiyar Barnsley FC ta gasar EFL a Ingila.

Nwakali na gab da komawa kungiyar PAC Omonia da ke buga gasar First Division ta Cyprus.

Dan wasan mai shekaru 28 ya cimma yarjejeniyar soke kwangilarsa da Barnsley FC bisa amincewar bangarorin biyu, lamarin da ya sanya ya zama dan wasa mara kungiya tare da bude masa kofar komawa Cyprus.

Nwakali, wanda tsohon dan wasan Golden Eaglets ne, ya taba taka leda a kasashen Netherlands, Spain, Portugal da Ingila a tsawon rayuwarsa ta kwallon kafa.

Ana sa ran komawarsa PAC Omonia zai ba dan wasan damar farfado da rayuwarsa ta kwallon kafa tare da sake tabbatar da kansa a gasar manyan kungiyoyin Cyprus.

Wasanni

Post navigation

Previous Post: Fiorentina Ta Yi Tayin Farko Ga Manchester United Kan Zirkzee
Next Post: Alhinin Rasuwar Bello Sharada, Fitaccen Mai Sharhi Kan Siyasar Najeriya

Karin Labarai Masu Alaka

Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF Wasanni
Motsepe, Daga 2028 AFCON Zata Sauya Daga Shekaru Biyu Zuwa Hudu Wasanni
Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba Wasanni
An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Bana Ba Harka Ga ‘Yan-Wasan Kwallon Kafar Najeriya Wasanni
Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Lawanti Ya Ƙara Wa Gombe Daraja A Fannin Aikin Jarida – NUJ
  • SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’i
  • ’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A Kogi
  • Rundunar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Al’umma Su Kiyaye Doka Yayin Bikin Takutaha
  • RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Najeriya Ta Horar Da Matasa Sama 7,000 A Matsayin Masu Tsaron Daji Labarai
  • Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa Afrika
  • Gwamna Inuwa Yahaya Ya Bukaci Al’ummar Gombe Su Haɗa Kai Wajen Yaƙi Da Ta’addanci Afrika
  • Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo Labarai
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade Kimiya
  • An Gudanar Da Taron Matasan Kasashe 6, Don Kawo Karshen Ta’addanci Wasanni
  • Dan Wasan Gaba Na Manchester United, Zirkzee Ya Amince Da Komawa Juventus Ko Napoli Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.