Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gidauniyar Misilli Ta Tallafa Wa Yara Da Dattawa A Gombe Afrika
  • Laccar Bagauda Kaltho Ta Jaddada Muhimmancin Yaƙi Da Yaɗa Labaran Karya Afrika
  • Cutar Mashako: Gwamnatin Gombe Ta Fara Rigakafin Gaggawa A Makarantu Kiwon Lafiya
  • NUJ Ta Kai Ziyarar Jaje GMC Bayan Gobara Ta Lalata Ginin Sashen Talabijin Afrika
  • ANNOUR Ta Raba Kayan Makaranta Na CFA Miliyan 5.5 Ga Yara A Douala Afrika

NIHSA Ta Yi Gargadin Ambaliyar Ruwa A Jihohi 15
Published: September 21, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fiye da al’ummomi 8,000 da makarantu 4,500 a jihohi 15 na fuskantar barazanar ambaliyar ruwa tsakanin ranar 19 zuwa 25 ga Satumba, a cewar sabon gargadin ambaliyar ruwa da Hukumar Kula da yanayi ta Najeriya (NIHSA) ta fitar.

Hukumar ta yi gargadin cewa hauhawar ruwan koguna na iya haddasa ambaliyar ruwa a wasu al’ummomi masu rauni, lamarin da ka iya jefa makarantu, cibiyoyin kiwon lafiya, kasuwanni, wuraren ibada da gonaki cikin hadarin ambaliya.

Gargadin na cikin sabon rahoton National Flood Advisory da Darakta-Janar kuma Babban Jami’in Gudanarwa na hukumar, Arch. Umar Mohammed, ya fitar a ranar Asabar.

Jihohin da abin ya shafa sun hada da Imo, Cross River, Delta, Ebonyi, Benue, Anambra, Akwa Ibom, Edo, Enugu, Bayelsa, Kogi, Abia, Taraba, Rivers da Legas.

Mohammed ya ce ana sa ran hauhawar ruwan koguna za ta haddasa ambaliya a wasu al’ummomi, tare da jefa makarantu, cibiyoyin kiwon lafiya, kasuwanni, gonaki da wuraren ibada cikin hadari.

Ya bukaci gwamnatocin jihohin da abin ya shafa da su gaggauta kwashe mazauna yankunan da ke cikin hadarin zuwa wuraren da suka fi aminci kafin lokacin da aka yi hasashen ambaliyar.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Gidauniyar Misilli Ta Tallafa Wa Yara Da Dattawa A Gombe

Karin Labarai Masu Alaka

APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya Najeriya
Mala Buni: Zai Jagoranci Kwamitin Sassanci Na Jam’iyar APC Labarai
Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha Amurka
Shugaba Trump Yace Amurka Zata Janye Yaki Da Iran Afrika
Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa Gwal Afrika
Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • NIHSA Ta Yi Gargadin Ambaliyar Ruwa A Jihohi 15
  • Gidauniyar Misilli Ta Tallafa Wa Yara Da Dattawa A Gombe
  • Laccar Bagauda Kaltho Ta Jaddada Muhimmancin Yaƙi Da Yaɗa Labaran Karya
  • Cutar Mashako: Gwamnatin Gombe Ta Fara Rigakafin Gaggawa A Makarantu
  • NUJ Ta Kai Ziyarar Jaje GMC Bayan Gobara Ta Lalata Ginin Sashen Talabijin

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus Afrika
  • SERVICOM, ATBUTH Ta Cafke Wani Da Ake Zargin Dan Damfara Ne Labarai
  • Gaza Ga Albarusai Ga Yunwa Tsaro
  • Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa Afrika
  • Ma’aikatar Tsaron Amurka Zata Kara Samar Da Makamai Amurka
  • Majalisar Tarayya Ta Amince Da Gyara Dokar Kasafin Kudi Labarai
  • Farashin Danyen Mai Da Iskar Gas Ya Tashi Afrika
  • Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.